The students' union of jigawa state in Arab republic of Egypt.

The students' union of jigawa state in Arab republic of Egypt. this page is being opened to ease social communication and to strengthen relationship between the st

11/18/2025

Cikin wata sanarwa da gwamnatin jihar Katsina ta fitar ta ce ta buƙaci malamin ya bayyana a gaban kwamitin malaman jihar domin kare kansa game da wasu kalamai da yake furtawa a lokutan karatunsa.

Karin bayani - https://bbc.in/3LK4w6m

09/06/2024

NNPC REFINERIES
Total staff - 1,604
Salaries/Allowances - N137B/Yr
Refined oil - Zero

08/28/2024

Fitinar zamani, Masu ilmi da ikhlasi sun watsar da karantarwa 'yan jagaliya sun zama malamai sai zagin juna da sunan da'awa

08/28/2024

Na daga cikin manyan Asasori da ya sakomu a gaba wannan zamani kaga mutum ya sami ilmin da ze iya amfanar da muslinci amma ya watsarda shi ya koma neman kudi kadai

08/16/2024

Wallahi duk Wanda Allah Yasa ya d'and'ani dadin karatun Addini, Duniya da abinda ke cikinta bazaTaba daga Masa hankali ba

08/04/2024

Masu Wannan yunquri a fadar shugaban qasa sai Sunyi taka tsantsan Kafin Najeriya ta Sami sauyi ayi musu Addu'a jama'a.

08/04/2024

Ni Na kasa ganewa malamai basa banbancewa tsakanin ZANGA-ZANGA da fito-na-fito ga shugaban muslinci adali a daular muslinci.

07/18/2024

Iya Karanta Alqur'ani me girma ba shine manufar sauqadda Shiba kadai FAHITAR MA'ANONINSA Domin aiki dasu yafi komai. A koma mkrnt

Address

Kamal Harby By Al-ameen Hamada
Cairo, GA

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when The students' union of jigawa state in Arab republic of Egypt. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to The students' union of jigawa state in Arab republic of Egypt.:

Share