UmrahCash Nigeria

UmrahCash Nigeria Making pilgrimage money easy.

We facilitate direct access to local currency in Saudi Arabia with safe, transparent and efficient exchange for travellers to Mecca and Medina.

Good morning Our exchange for today 16th September, 2025 is ₦405 for 1 SAR
16/09/2025

Good morning

Our exchange for today 16th September, 2025 is ₦405 for 1 SAR

Assalamu alaikum wa rahmatullah A wannan rana mai tarin Albarka, ya Allah ka baiwa marasa lafiyarmu lafiya, wanda suke c...
25/07/2025

Assalamu alaikum wa rahmatullah

A wannan rana mai tarin Albarka, ya Allah ka baiwa marasa lafiyarmu lafiya, wanda suke cikin matsin rayuwa allah ya yalwata musu, yan kasuwa da ma’aikata ya Allah ka sanya albarka a hanyoyin nemansu.

Ya Allah muna rokonka ka shiryar da al’ummarmu maza da mata, ka saukaka mana lamuranmu.

Barka da juma’a daga dukkanmu a UmrahCash

18/07/2025

[Surah Al-Kahf ayah 2]

18:2 Rightly directing, that he might give warning of severe punishment from Him and give good news to the believers who do good that they shall have a goodly reward,

قَيِّمًا لِيُنْذِرَ بَأْسًا شَدِيدًا مِنْ لَدُنْهُ وَيُبَشِّرَ الْمُؤْمِنِينَ الَّذِينَ يَعْمَلُونَ الصَّالِحَاتِ أَنَّ لَهُمْ أَجْرًا حَسَنًا

Qaiyimal liyunzira baasan shadeedam mil ladunhu wa yubashshiral mu'mineenal lazeena ya'maloonas saalihaati anna lahum ajran hasanaa

Jummat Mufeedah 🙏🙏🙏

Assalamu alaikum wa rahmatullah Ga masu niyya da kuma sha'awar yin Hajj a wannan shekarar da muke ciki Albishirinku.Huku...
12/07/2025

Assalamu alaikum wa rahmatullah

Ga masu niyya da kuma sha'awar yin Hajj a wannan shekarar da muke ciki Albishirinku.

Hukumar kula da Alhazzai ta kasa ta fitar da jadawalin tsarukan Hajjin bana domin samun damar yin shiri tun wuri don tabbatar da nasara da saukin aiwatar da aikin ta.

Ku duba hoton da yake kasa domin ganin tsarin da kuma lokutan yin komai in sha Allah.

Allah ya bada arzikin Halartar Kasa mai tsarki cikin aminci ga dukkan abokan huldarmu.

UmrahCash... Saukakawa mahajjata hanyar samun a kasa mai tsarki ✍️

A yau muna 8th of Dhul-Hijjah — wanda take kasancewa rana ta farko a aikin Hajji. 🕋Da yawan mutane suna da Addu'ar yin w...
04/06/2025

A yau muna 8th of Dhul-Hijjah — wanda take kasancewa rana ta farko a aikin Hajji. 🕋

Da yawan mutane suna da Addu'ar yin wannan Ibadah, a wurin wasu kuma Alhamdulillah addu'arsu ta karɓu. 🤲

A UmrahCash, babban abinda muka sa a gaba shine tabbatar da cewa mun taimaka muku wurin yin Ibadah cikin farin ciki da nutsuwa, ta hanyar tabbatar da cewa samun Kudaden kasa mai tsarki bai zame muku matsala ba.

Allah ya amsa Ibadah.

Happy new month from UmrahCash
31/05/2025

Happy new month from UmrahCash

Saura Sati Daya kacal Sallah...Shin me zaku yanka a wannan Sallah.Allah ya nuna mana da rai da lafiya mu ci tsoka mu kar...
30/05/2025

Saura Sati Daya kacal Sallah...

Shin me zaku yanka a wannan Sallah.

Allah ya nuna mana da rai da lafiya mu ci tsoka mu karya kashi

12 more days to Eid.
25/05/2025

12 more days to Eid.

Jumu'ah Mubarak to all Muslim Ummah
23/05/2025

Jumu'ah Mubarak to all Muslim Ummah

14 more days to Go
23/05/2025

14 more days to Go

Masha Allah May Allah accept it from you as an act of Ibadah
23/05/2025

Masha Allah

May Allah accept it from you as an act of Ibadah

Address

2823 Prince Saud Al Faisal Road
Jeddah
23431

Opening Hours

Monday 9am - 5pm
Tuesday 9am - 5pm

Telephone

+966532133740

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when UmrahCash Nigeria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to UmrahCash Nigeria:

Share