Sabiu ibnee ibraheem

Sabiu ibnee ibraheem nishadantarwa

11/01/2016

As slm yan uwa masoya da ke wannan page ga wani lbri wani dan goyin ne yaga wani mutum ya fito daga banki da katuwan leda sai yace masa kaini waje kaza sai mutumin ya bashi rikon jakan har akazo wajen da zai sauka sai ya sauka yabar ledan shikuma me mashin din sai murna yakeyi ya tafi gida yacewa matarsa daga yau na dena achaba sai ya kulle kowace kofa da windo dake cikin gidan ya sauke gidan sauron yacewa matarsa

01/08/2015

amincin allah ya tabbata ga dukkan masoyan manzon allah s.a.w da fatan muna lfy allah yasa haka hm wani mahaukacine wuta ta k**a a kasuwa sai yayi shela mutane s**a taru masu ruwa masu omo aka taru aka kashe wutan budan bakin mahaukacin sai yace wuta tayi albarka guda dayafa na kunna da dukane yakenan kafin kace haka yadaku yafi ganga dakuwa yafi filawa laushi yafi transfomer zafi kai jama.a yaji ba wandanshi dan ya subir bidu hahaha mu huta lfy nagode!!!

Address

Ahmad Bello Way Snk
Zaria

Telephone

07034661617

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sabiu ibnee ibraheem posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share