05/03/2024
Decentralization is a removal of central authority, middle men or mediators.
~ Binance zata cire Naira on 7 March, we are moving forward...❤️... Alhamdulillah....
Bull run na zuwa, ana 'kara samun freedom, Nigeria ce kasa ta biyu a duniya wajen Crypto, a yanzu haka Bitcoin ya haura daga dubu 65,000 rabon sa da wannan wajen yau shekaru 3.
Kokarin cire Naira da ake tayi fa nasara ce ga Crypto gaba daya, civilians ne suke ganin kamar cire Naira zai dakatar da crypto 🤣..
Ba crypto bane yake kokarin cire Naira daga cikin sabgar sa, ita Nairan ce take kokarin fita daga sabgar, Wanda haka dama muke so, decentralization is a removal of central player is a game....
A cire mana gayyar shara mu cigaba da samun damarmaki....
✍️ Abdul-Hadee Isah Ibraheem