22/06/2025
YANDA ZAKA CIKE TALLAFIN NOMA NA (NIYEEDEP).
1. Abu Na Farko Shine Kabi Wannan Link Domin Yin Register:
https://www.niyeedep.org/register.html
2. Bayan Kayi Register Zasu Baka Wani Code, To Kayi Copying Din Code Din Ko Kuma Kayi Screenshot Domin Za'a Nema A Gaba.
3. Bayan Kayi Screenshot, To Sai Ka Dawo Kabi Daya Daga Cikin Wadannan Link Din Domin Bude Account:
a. Lotus Bank https://ibank.lotusbank.com/account/bvn
b. Keystone Bank
https://www.keystonebankng.com/open-account/
b. Fidelity Bank
https://eserve.fidelitybank.ng/oap/
4. Bayan Ka Bude Account To Kayi Saving Din Account Numban Ka Tare Da Wannan Code Din Domin Za'a Nema A Gaba.