27/08/2026
Wanna madai dai chin tractor ne 50HP me suna Cabrio, yana zuwa da kayayaki kamar haka
1. Full Body, na daukan kaya
2. Rice tresher, na buga MASARA ko Shinkafa da sauran su
3. Rice cutters or Rice Reaper, na Yanke shinkafa
4. Flowood, nayin Huda
5. Rotivator, na juya Qasa
6. Tiller
Akan Farashi mai Sauqi
Chat me on Whatsapp 08050577728