29/11/2024
Amatsayinka na matashi yakamata ka iya sana oh in hannu saboda rayuwa ba tabbas saikaga Koda katsufa bazakayi bara a titiba zaka iya dogara da kanka idan Kai leburane ko me aykin albashi to kasani Babu abinda yake dorewa a rayuwa ko Dadi ko wuya saboda wata Rana amatsayinka na lebura aykin karfin Sai ya gagareka ko nawa za a baka tsufa ya cimmaka idan ma aykacin albashine shima watarana dole zakabar aykinka kaga yakamata ka iya wata sa ana Koda ta aykin hannuce zata isheka ka dogara da kanka Koda ka tsufa kafi karfin bara in Sha allahu 🤲
Allah yasa mudace
Allah kasa mucika da imani amen
Allah yasa mugama da duniya lpy amen
Allah kabiyama kowa bukatunsa na alkhairi amen ya hayyu ya qayyum 🤲