Fantami fans 99

Fantami fans 99 FATAWOYIN MALAMAI
(Questions and answers in Islam)

Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, CON ya karɓi Kyautar Kwarewa (Award of Excellence) kai tsaye daga ƙungiyar ƙasa ta Educ...
27/04/2025

Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, CON ya karɓi Kyautar Kwarewa (Award of Excellence) kai tsaye daga ƙungiyar ƙasa ta Educational Media and Technology Association of Nigeria (EMTAN) saboda jagoranci nagari da gudummawarsa wajen bunƙasa kafofin watsa labarai da fasaha a fannin ilimi.

Fasihin Yaron Nan Khalipha Aminu Ya Gana da Farfesa Isa Ali PantamiIdan zaku tuna shine yaron da ya yi fice wajen ƙirƙir...
27/04/2025

Fasihin Yaron Nan Khalipha Aminu Ya Gana da Farfesa Isa Ali Pantami

Idan zaku tuna shine yaron da ya yi fice wajen ƙirƙire-ƙirƙire da kuma kawo sabbin fasahohin zamani.

27/04/2025

Palastinu

Congratulations malam
24/04/2025

Congratulations malam

23/04/2025

Allah yasa mu dace

Allah ya bada LadaTaaziyyar Professor Isa Ali Ibrahim Pantami, CON zuwa ga iyalan Shaykh Yahaya Harun (Shugaban Daliban ...
22/04/2025

Allah ya bada Lada

Taaziyyar Professor Isa Ali Ibrahim Pantami, CON zuwa ga iyalan Shaykh Yahaya Harun (Shugaban Daliban da su ka kammala Jami'ar Madinah, yan isalin Jihar Gombe).
Allah Ya masa rahama, Ya sa Aljannah ne makomarsa.

REMITANO MININGTabbas yana da kyau ace kana wannan maning din na remitano,Ita wannan exchanger na Remitano ko ba zakayi ...
28/08/2022

REMITANO MINING

Tabbas yana da kyau ace kana wannan maning din na remitano,

Ita wannan exchanger na Remitano ko ba zakayi mining ba yana da matukar muhimmanci ace kasauke application din akan wayarka saboda akwai damarmaki da yawa a kanta, shiga nan ka sauke
https://remitano.net/renec/bn/join/5027708

Abu na farko Remitano tana daya daga cikin Crypto Exchanger da ake saya da sayarwa a ciki, zaka iya trading a cikinta, sannan akwai game da akeyi aciki wanda kyauta ne kuma zaka na samun kudi a ciki

Babban abu shine maning din coins 🪙dinsu na remitano wanda ana minig kullun duk bayan awanni 24hrs kamar yanda ake yin na pi Network

A wannan shekara 2022 farkon OCTOBER zasu yi launching dinsa, abinda ya rage gareka yanzu kayi sauri kayi rigister dan ka tara coins 🪙dinsu kafin yafi karfinka ta wannan link
https://remitano.net/renec/bn/join/5027708

Don samun cikakken bayani akan yadda ake Remitano KYC garzaya cikin group din mu na Telegram inda zakayi tambaya a baka amsa
https://t.me/+uRnGbnsnbI9iZDJk

Ga kuma group group dinmu na whatapp
👇 https://chat.whatsapp.com/FhZQ4CEVB2YGOk6iMlQuNG

Ko ta wannan group din REMITANO MINING
https://chat.whatsapp.com/K2mCQvrzINB4fdmEbsocOv

Ana registration da email da phone number!

Amma ka tabbatar kayi KYC (verification)
In ba haka ba baza a bakashi ba za'ayi burning dinsa

What is renec token of Remitano? Learn to invest in renec project information and how to get free remitano exchange coin? Get free airdrop right away!

Address

Bagwai
Lagos

Telephone

+2348088400994

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fantami fans 99 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Fantami fans 99:

Share