KIRU Global Crypto

KIRU Global Crypto Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from KIRU Global Crypto, No 03, kiru market opposite karaye Road, Kiru.

$Firecoin Officially listed in Telegram 's apps center, Alhamdulillah tafiya ta fara nisa_β™₯οΈπŸ“ˆβ˜ΊοΈDon't Fade on_ start mini...
03/06/2024

$Firecoin Officially listed in Telegram 's apps center, Alhamdulillah tafiya ta fara nisa_β™₯οΈπŸ“ˆβ˜ΊοΈ

Don't Fade on_ start mining;
https://t.me/firecoin_app_bot/app?startapp=r_6624873203
Karku manta, kowa yashiga gurin Boosts sai ya kunna automatic mining. Akwai wani bot dinsu mai suna (FireBot) idan kayi click akansa zai dinga yima mining automatically.

SABONE!!!AQUA PROTOCOL FARMING πŸ’₯Kuyi kokarin participating a ciki yanzu. Shima in shaa Allah muna fatan samun alkhairi a...
26/05/2024

SABONE!!!
AQUA PROTOCOL FARMING πŸ’₯

Kuyi kokarin participating a ciki yanzu. Shima in shaa Allah muna fatan samun alkhairi akansa.

Sannan kuma shi bana tabawa bane kamar irinsu "TapSwaps, NOTCOIN, da sauransu"! Duk bayan 7 hours ake zuwa ayi claiming.

Ga mai buΖ™atar yin rijista ga Link:
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

https://t.me/Gleam_AquaProtocol_Bot/app?startapp=cmM9N2U2ZmIwYWM
Kanayin tasks dinsu zasu baka: 155,000 nan take.

Allah ubangiji yasa mudace.

🀣🀣Hahahah🀣🀣 'Yan kundu uba.AVAcoin sun gamu 'Yanbaiwa yanzu komai yadawo normal kowa yaje ya jijjigo yan dalolinsa $$.In...
19/03/2024

🀣🀣Hahahah🀣🀣 'Yan kundu uba.
AVAcoin sun gamu 'Yanbaiwa yanzu komai yadawo normal kowa yaje ya jijjigo yan dalolinsa $$.

Inaha Allah mu AVAWA muna cikin alkhairi faca-faca, zaka iya danna wannan link in bakayi register ba.

https://t.me/avagoldcoin_bot?start=268f832815a2e326f134

Maganar gaskiya hankali na ya fara karkata kan Avacoin, Ni dai ban ta ba ganin platform masu ba da kudin su ba wallahi, ...
12/03/2024

Maganar gaskiya hankali na ya fara karkata kan Avacoin, Ni dai ban ta ba ganin platform masu ba da kudin su ba wallahi, yau kawai na san mutane ukku da s**a cire dala 67 bayan sun kai adadin da suke so akai watoh 400,000 Avacoin.

Wannan opportunites ne mai kyau, wanda tabbas za a rage yana yin nan da ake cikin sa matukar mutum ya daure ya kai wannan adadi da suke so. Maganar gaskiya, jama'a ku daure kuyi Avacoin zan daina tallata komai bayan Avacoin yanzu kamπŸ˜”

Ga link nan, wanda yake son fara wa ya fara, mai neman karin bayani ko tambaya yamin magana kai tsaye zan bashi amsan shi Insha Allah.

Link πŸ‘‡

https://t.me/avagoldcoin_bot?start=268f832815a2e326f134

Invite your friends and get bonuses for each invited friend! 🎁  Your referral link: https://t.me/avagoldcoin_bot?start=2...
02/03/2024

Invite your friends and get bonuses for each invited friend! 🎁

Your referral link: https://t.me/avagoldcoin_bot?start=268f832815a2e326f134

Your referral link: https://t.me/avagoldcoin_bot?start=268f832815a2e326f134
Avacoin yanxu yanzu ne idan baka fara ba ina mai baka shawarar kayi faka faka ka fara
ga link nan ayi maza maza ba bata lokaci..

Wannan mining din na Avacoin shaf shaf ne baa dogon jira akansa, idan ka zage dantse ka tara points 400k nan take zakayi converting din points din zuwa Usdt 65 ka tura zuwa duk inda kakeso....
Kamar yadda ake Mining din Notcoin a Telegram haka shima ake yinsa, idan kayi kokarin aikin hakowa zaka iya tara 400k a kwana kadan

Playbux AirdropPlaybux zasu rabar da token dinsu $PBUX har guda 10,000,000. Playbux Metaverse project ne daya samu goyon...
20/02/2024

Playbux Airdrop

Playbux zasu rabar da token dinsu $PBUX har guda 10,000,000. Playbux Metaverse project ne daya samu goyon bayan BINANCE LABS, VISA da BNB CHAIN, WING BANK, TRUE MONEY, MONEY SMART, da sauransu. Idan mutum ya chika dukkan task nasu, zasu bashi tickets guda goma (10), wannan tickets din shine zaisa ya samu token dinsu nan gaba. Basuyi launching na token din ba, sai nan gaba.

ALURA: YIN TASK DIN BASHINE YAKE BADA TABBACHIN SAMUN AIRDROP DIN BA. AMMA DUK MUTUM DAYA DAKA GAYYATA ZASU BAKA TOKEN DINSU NA PBUX GUDA DAYA.

YANDA AKE YIN TASK DINSU.

πŸ“Œ Zakuyi rijista (sign-up) da dasu. Ga link a kasa
https://referral.playbux.co/?ref=igjx86H-Xcw

πŸ“Œ Zakuyi login X (twitter) dinku. Dole twitter account dinku ya kasance yayi samada wata shida (6) da budewa.
πŸ“Œ Zakuyi accepting terms dinsu.
πŸ“Œ Zakuyi following dinsu a X (twitter).
πŸ“Œ Zakuyi repost na post dinsu.

Domin samun wasu airdrops din, zakuyi following wasu daga chikin partners dinsu akan X: VaperWallet, Sport2Win, Bet45 da Toadie.

Shikenan! Sai kuyi claiming na lottery tickets dinku guda goma (10) Ku jira sanarwa ta gaba

At Playbux, we believe that the Metaverse is more than just another world; it is indeed a way for us to connect other platforms into our world.

LAUNCH DATE ON 20th THIS MONTH πŸš€πŸš€πŸš€20th wannan watan za,ai LunchIdan kayi register zasu baka coins dinsu kusan guda dubu ...
19/02/2024

LAUNCH DATE ON 20th THIS MONTH πŸš€πŸš€πŸš€

20th wannan watan za,ai Lunch

Idan kayi register zasu baka coins dinsu kusan guda dubu biyar 5k KELP COINS

EXCHANGERS LAUNCH πŸ’°πŸ’΅πŸ’΅
OKX
BYBIT
KUCOIN

Karka bari wannan damar itama ta wuce insha Allahu duk wanda s**ai participate a wannan wallet din zasu dara tabbas

Follow link download in playstore and Register
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
βœ… https://link.kelp.finance/A1qe?ref=tpvs4rr3s

Saika taba install ka suke shi. Ka Jira har yagama install

Open'
Saika danna 'Open'

Bayan ya bude zai kawo ka wurin
Two Option

Press
'New wallet"

'New wallet' zaka taba

Saika sa password da bazaka manta ba. Confirm password again.

Zasu bukaci ka saka additional security saikayi confirming da thumbprint din wayarka.

Abu na karshe, zasu bukaci wait-list link sai
Ka kwafi wannan kasa a wurin

Copy this link put as your referral link
πŸ‘‡πŸ‘‡
βœ… https://link.kelp.finance/A1qe?ref=tpvs4rr3s

Shikenan saika taba next.
Ka gama

πŸ’₯For more Bonus
πŸ‘‡
Join
Telegram,
Twitter,
Email subscription and
YouTube.

Enjoy a hefty welcome bonus!

Address

No 03, Kiru Market Opposite Karaye Road
Kiru
700001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KIRU Global Crypto posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share