Wakokin Dandago online

Wakokin Dandago online Graphic design

26/08/2025

Big shout out to my newest top fans! Aminu Abdullahi Ahmad

Khairan In sha Allah
13/10/2024

Khairan In sha Allah

A duba comment section
27/08/2024

A duba comment section

BARI KUJI...Wannan naira dari biyar din da kuke gani zaku ga sabuwa ce dal, amma lokacin da akayi ta 2012 ne. A wannan s...
12/11/2022

BARI KUJI...

Wannan naira dari biyar din da kuke gani zaku ga sabuwa ce dal, amma lokacin da akayi ta 2012 ne. A wannan shekarar da dari biyar dinnan ta fito...

1. Farashin Bitcoin a farkon shekarar nan $1 ne kafin ya kai $13 a wannan shekarar, kaga kenan idan siya zakayi zaka iya siyan Bitcoin har fiye da uku da wannan dari biyar din da aka boye wacce sai yanzu aka fito da ita. A lokacin farashin dollar naira 150 ne, ina chan ina haukan yi 2go da siyan kayan ina wanka dan burge yan mata.

2. Lokacin nan saura shekara uku Ethereum ya fito a 2015 a farashin 0.311, kaga kenan idan ka ajiye dari biyar dinnan ka jira ka siyi dala tun a 2012 akan farashin 150 wanda zaka samu $3.3, to bayan Ethereum ya fito zaka samu guda sha daya. Kuma fa ba wani dadewa akayi ba, lokacin muna chan muna murnar banza akan Baba Buhari yaci zabe, rarara sai zuga mu yake.

ALLAH KA AZURTA MU

we Move!🫡
Author: MMuhammad Abdulrahman ShekaAMuhammad Abdulrahman ShekaSMuhammad Abdulrahman Sheka

Alhamdulillahi Nesa ta matso kusa!Yanzu zaku iya yiwa kamfanunuwan ku rigistar kasa ta CAC cikin farashi mai sauki. Domi...
09/10/2022

Alhamdulillahi Nesa ta matso kusa!
Yanzu zaku iya yiwa kamfanunuwan ku rigistar kasa ta CAC cikin farashi mai sauki. Domin karin bayani, koh sanin menene muhimmancin ita wannan rigistar da abinda ta kunsa zaku iya tun tubar wannan lambar wayar👉 08168233444

Address

Kanon Dabo
Kano

Telephone

+2348168233444

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Wakokin Dandago online posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Wakokin Dandago online:

Share