AFFA association of Nigeria

AFFA association of Nigeria Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from AFFA association of Nigeria, Financial service, Abuja, Kano.

Ina masu bukatar fara koyon hanyoyin dogaro da kai ta wayoyin hannusu muna muku maraba da hada hannu da wannan kungiya ta tanadar muku online class na musamman THOUGHT CO OPERATION WE CAN CHANGE WOULD AFFA NIGERIA IS THE BEST FOR YOU

27/05/2026
بِسْمِ اللهِ الرَّحْمٰنِ الرَّحِيمِالسلام عليكم ورحمة الله وبركاتهبمناسبة عيد الأضحى المبارك، أتقدم بأحر التهاني وأصدق ا...
27/05/2026

بِسْمِ اللهِ الرَّحْمٰنِ الرَّحِيمِ
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته
بمناسبة عيد الأضحى المبارك، أتقدم بأحر التهاني وأصدق التبريكات إلى المسلمين في جميع أنحاء العالم.
أسأل الله تعالى أن يتقبل منا ومنكم صالح الأعمال، وأن يعيد هذه المناسبة المباركة علينا وعليكم بالخير واليمن والبركات، وأن ينعم على أمتنا الإسلامية بالأمن والسلام والوحدة والتقدم.
نسأل الله أن يجعل هذا العيد عيد فرح وسعادة ورحمة، وأن يوفقنا جميعًا لما يحب ويرضى، وأن يديم علينا نعمة الإيمان والصحة والعافية.
عيدكم مبارك، وكل عام وأنتم بخير.
م. س. أ. دون داجست
المؤسس والرئيس الوطني
الجمعية الأفريقية لأصدقاء فيسبوك في نيجيريا (AFFA NIGERIA)
🌙 عيد أضحى مبارك 🌙
تقبل الله منا ومنكم صالح الأعمال.

EID MUBARAK MESSAGEAssalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh,On behalf of the African Facebook Friends Association of ...
27/05/2026

EID MUBARAK MESSAGE
Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh,
On behalf of the African Facebook Friends Association of Nigeria (AFFA NIGERIA), and in my capacity as the Founder & National President, I extend my warmest Eid-ul-Mubarak greetings to Muslims across the world.
As we celebrate this blessed occasion, I pray that Almighty Allah accepts our prayers, sacrifices, and acts of worship, and showers His mercy, peace, and countless blessings upon us and our families.
May this Eid bring happiness, unity, prosperity, and renewed hope to our communities. Let us continue to uphold the values of compassion, kindness, tolerance, and mutual respect as we work together for a better and more peaceful world.
May Allah grant us good health, success, and the opportunity to witness many more Eid celebrations in peace and joy.
Eid Mubarak to all Muslims around the world!
M. S. A. DON DAGIST
Founder & National President
African Facebook Friends Association of Nigeria (AFFA NIGERIA)
"Unity, Friendship and Progress" 🌙✨🤝🌍

AKON BARKA DA SALLAH (EID MUBARAK)Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh.A madadin African Facebook Friends Associa...
27/05/2026

AKON BARKA DA SALLAH (EID MUBARAK)
Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh.
A madadin African Facebook Friends Association of Nigeria (AFFA NIGERIA), da kuma a matsayina na Founder & National President, ina mika sakon taya murna ga al'ummar Musulmi na duniya baki ɗaya bisa samun damar gudanar da wannan babbar ibada da kuma bikin Eidul Mubarak.
Ina roƙon Allah (SWT) Ya karɓi ibadunmu, azuminmu, addu'o'inmu da dukkan ayyukan alherin da muka gudanar. Allah Ya sanya wannan Sallah ta zama sanadin zaman lafiya, haɗin kai, soyayya, ci gaba da wadata a tsakanin al'ummarmu.
Muna kira ga Musulmi da su ci gaba da rungumar kyawawan ɗabi'u na haƙuri, tausayi, yafiya da taimakon juna domin gina al'umma mai cike da zaman lafiya da cigaba.
Allah Ya maimaita mana wannan rana cikin ƙoshin lafiya, imani da yalwar arziki.
🌙 Eid Mubarak!
🌙 Barka da Sallah!
M. S. A. DON DAGIST
Founder & National President
African Facebook Friends Association of Nigeria (AFFA NIGERIA)
"Unity, Friendship and Progress" 🤝🌍✨

Waishin yan arewa meye damuwarkune akan wannan kaolin,Sauda dama wasu daga ciki yan arewa basusan me sukeyiba, seyada ma...
24/05/2026

Waishin yan arewa meye damuwarkune akan wannan kaolin,

Sauda dama wasu daga ciki yan arewa basusan me sukeyiba, seyada magana mutane suke game da wannan kalolin wai ita rayuwa Ida wani yayi abu inbakai kayiba sekai ta kushewa, s**awa yaran basason kalar s**ace muku kakuma zargi kuke yi to kana kara jinwani magana akai daga yau,

By:.M.S.A DON DAGIST
AFFA NIGERIAN
F.N.P

Jiya da rana, al’umma sun wayi gari da mummunan lamari a ƙaramar hukumar Dorayi, unguwar Charanchi a Jihar Kano, inda ak...
18/01/2026

Jiya da rana, al’umma sun wayi gari da mummunan lamari a ƙaramar hukumar Dorayi, unguwar Charanchi a Jihar Kano, inda aka samu kisan gillar mutane bakwai. Wannan lamari ya jefa jama’a cikin firgici da alhini mai tsanani. Har yanzu dai ana jiran cikakken bayani daga hukumomin tsaro domin tabbatar da yadda abin ya faru da kuma daukar matakan da s**a dace. Muna kira ga jama’a da su guji yada jita-jita, su bar hukuma ta fitar da sahihin bayani.

Cikin zuciya mai cike da bakin ciki, muna miƙa ta’aziyyarmu ga iyalai, ‘yan uwa da abokan arzikin waɗanda s**a rasa rayukansu a wannan mummunan lamari. Allah Maɗaukakin Sarki Ya gafarta musu, Ya karɓi shahadarsu, Ya sanya su cikin Aljannatul Firdaus. Allah Ya ba iyalan da s**a rage haƙuri da juriyar jure wannan jarrabawa, Ya kuma kiyaye al’ummarmu daga dukkan sharri.

🤲 Ya Allah, Ka kawo zaman lafiya a cikin al’ummarmu, Ka tona asirin masu aikata laifi, Ka ba hukumomi ikon tabbatar da adalci, Ka kuma tsare rayuka da dukiyoyin bayinka.

Ameen

Address

Abuja
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AFFA association of Nigeria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share