06/02/2023
Arewa Crypto King 👑:
"CORE coins da aka yi Mining dinsu za'a sake 25 percent ne ga wadanda sukai Mining a dai dai lokacin da za'a fara trading ranar Laraba me zuwa (Jibi)".
🎤:
Daya daga cikin CORE Contributor yayin tattaunawar su da Huobi Exchange yanzu da safen nan (7:45am).
Tambaya:
"Nawa farashin da CORE zai fito dashi a karon farko?".
Daga kasar Rasha....
CJ Reim, yace:
"Gaskiya bamu San nawa ne ba, domin ba daga wannan bangaren muke ba, aikin CORE bangare bangare ne, daban daban, abinda zance kawai a jira a gani ranar Laraba".