Tech And Crypto Lions

Tech And Crypto Lions Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Tech And Crypto Lions, Financial service, Kano.

17/01/2024

Stay updated about the Crypto market with Crypto Lions 🦁

Wai kuwa ko kunsan Ripple (XRP) zasu daukaka kara zuwa supreme court?In ka samu labari, ko kasan wannan babban labari ne...
13/09/2023

Wai kuwa ko kunsan Ripple (XRP) zasu daukaka kara zuwa supreme court?

In ka samu labari, ko kasan wannan babban labari ne dake iya tunzara XRP ta tashi zuwa qololuwa. In mun koma baya kaɗan; kamar yadda Kuka sani wata biyu baya ma Ripple din ce tayi ragaga da Hukumar SEC ta Amurka a kotu. Ko wannan karon ma za a yiwa Amurkan bugun sakwara? Ku kasance tare damu.

NFA!

Tech and Crypto Lions 🦁

22/07/2023

We are back!

BLACKROCK ZAIYI HADIN GWAIWA DA COINBASE DOMIN AIWATAR DA BITCOIN ETF.
05/07/2023

BLACKROCK ZAIYI HADIN GWAIWA DA COINBASE DOMIN AIWATAR DA BITCOIN ETF.

MUHIMMAN ABUBUWAN DA S**A FARU A MAKON DA MUKE BANKWANA DASHI  1>Microstrategy yasake siyan Bitcoin na $347M  2>HSBC ta ...
30/06/2023

MUHIMMAN ABUBUWAN DA S**A FARU A MAKON DA MUKE BANKWANA DASHI

1>Microstrategy yasake siyan Bitcoin na $347M

2>HSBC ta ƙaddamar da cinikin Bitcoin da Ethereum ETF

4/ FTX ta fara tattaunawa don sake buɗe kasuwarta

5 / Fidelity ya nemi izinin fara Bitcoin ETF

A hukumance Burtaniya ta zartar da wani kudirin doka wanda ya amince da cryptocurrency a matsayin wani tsari na hada-had...
30/06/2023

A hukumance Burtaniya ta zartar da wani kudirin doka wanda ya amince da cryptocurrency a matsayin wani tsari na hada-hadar kudi a cikin kasar. Kudirin, wanda aka fi sani da Dokar Kudi da Kasuwanci ta 2023, ta sami izini daga masarauta kuma Sarki Charles ya amince da ita ranar Alhamis.

ME ZAI FARU DA BTC GOBE IDAN 6.43BILLION DOLLAR S**AYI EXPIRE A KASUWAR OPTION TA BINANCE? Agobe ne ake saran Bitcoin op...
29/06/2023

ME ZAI FARU DA BTC GOBE IDAN 6.43BILLION DOLLAR S**AYI EXPIRE A KASUWAR OPTION TA BINANCE?

Agobe ne ake saran Bitcoin option na Binance zaiyi expire kasancewar mafi yawan traders sun zuba kudadesu akan cewar BTC zai shiga sabon wata mai kamawa akan farashin dala 26500,yanzu abin jira agani shine yaya goben zatakasance,

Ahalin yanzu dai farashin BTC din yana dala 30500.

28/06/2023

Manyan kamfanonin zuba hannayen jari na shirin shigowa kasuwar Crypto. 🚀

Muna yiwa kowa da kowa barka da sallah da fatan anyi sallah lafiya, Allah ya maimaita mana ya karbi ibadun mu._Eid Mubar...
28/06/2023

Muna yiwa kowa da kowa barka da sallah da fatan anyi sallah lafiya, Allah ya maimaita mana ya karbi ibadun mu.

_Eid Mubarak🌹

Tsohon shugaban kamfanin Twitter Jack Dorsey ya yiwa shugaban kamfanin Apple Tim Cook tambayoyi a shafinsa na Twitter ka...
28/06/2023

Tsohon shugaban kamfanin Twitter Jack Dorsey ya yiwa shugaban kamfanin Apple Tim Cook tambayoyi a shafinsa na Twitter kan cire manhajar Bitcoin a Apple store, ana cigaba da takaddamar da ta kunno kai tsakanin Apple da manhajar Damus ta Bitcoin.

An dauki wannan matakin ne jim kadan bayan Apple ya sanar da cewa za a cire Damus daga Apple Store saboda karya wasu ka'idoji.

Hukumomin kasar Switzerland sun dauki matakin daskarar da kudin bitcoin (BTC) na kusan dalar Amurka miliyan 26 da sauran...
28/06/2023

Hukumomin kasar Switzerland sun dauki matakin daskarar da kudin bitcoin (BTC) na kusan dalar Amurka miliyan 26 da sauran kudaden crypto da ke da alaka da Terraform Labs, da wanda ya kafa shi wato Do Kwon, da sauran manyan mutane dake da alaka da Terraform Labs.

Kamfanin hakar ma'adinai na Bitcoin Riot ya sayi sabbin na'urorin hakar ma'adinai na 33K akan dala miliyan 162 kuma yana...
27/06/2023

Kamfanin hakar ma'adinai na Bitcoin Riot ya sayi sabbin na'urorin hakar ma'adinai na 33K akan dala miliyan 162 kuma yana da shirin sayan wasu rigs na 66K a shirye-shiryen dasuke na tunkarar Bitcoin halving mai zuwa nan da shekarar 2024.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tech And Crypto Lions posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Tech And Crypto Lions:

Share