24/03/2026
๐ Barka da zuwa shafin Crypto Hausa!
Shin kana son sanin yadda ake samun kudi a duniyar crypto? ๐ฐ
Ko kana jin ana magana akan Bitcoin, Forex, da Trading amma baka fahimta sosai ba?
๐ Wannan shafi naka ne!
A nan zaka koyi:
โ
Yadda crypto yake aiki
โ
Yadda ake fara trading daga ฦanana
โ
Sirrin samun riba a kasuwa
โ
Hanyoyin gujewa asara
๐ Ka danna follow yanzu domin kada ka rasa darussa masu muhimmanci.