HAUSA FLASH

HAUSA FLASH we deal in datatopup airtime electricity and many more

ALBISHIRIN KU👇👇👋 masu kasuwancin data bundle da masu siyan data domin bukatun Kansu Arewaplusdata Kamfanine dayazo muku ...
02/02/2024

ALBISHIRIN KU👇👇👋 masu kasuwancin data bundle da masu siyan data domin bukatun Kansu

Arewaplusdata
Kamfanine dayazo muku da Wasu Tsare tsare Masu Sauqi da Qayatarwa sannan ga inganci da saukin gundanawar

Arewaplusdata yazo muku da wani tsarin na Musammam wato (PROFIT MANAGER) sabon tsari ne dazai taimaka maka wajen lissafa Nawa Ka saro data, ta nawa Ka sayar kuma Sannan ya lissafa ribar daka samu,
Batare daka wahala ba, cikin sauqi.

Tirkashi Shi ga tsarin (DEBTORS) Tsarin da zai dinga ajiye ma bayanan wanda Ka turawa data bashi, Yayi maka record din wanda kakebi Bashi cikin sauqi,

Yazo da Tsarin dakaima Za'a iya Baka Bashi ta hanyar accept din Bayananka.

https://www.arewaplusdata.com.ng/

bangaren Costomer support kuwa muna kulawa da customers dinmu Yadda ya kamata

Yazo da Tsarin Save Benificaries, da babu kamar sa, ga tsarin tura data Sama da number sama daya data nan take wato (Bulk data)

Dama Sauran futures Masu qayatarwa sosai.

https://play.google.com/store/apps/details?id=arewaplusdata.aplicpac

Maza Garzaya Playstore kasauke Apps din, domin Fara more jin dadin hada hadar data tare ta Abokan Huldarka.

Mungode

06/01/2024

Address

Kunya Town, Minjibir Lag, Kano
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when HAUSA FLASH posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to HAUSA FLASH:

Share