A.U.I Damuna Real Estate Ltd

A.U.I Damuna Real Estate Ltd Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from A.U.I Damuna Real Estate Ltd, West Bypass, Kano.

Helping individuals and families secure genuine land and property deals with transparency, guidance, and peace of mind.
🏡 Verified Listings | 📑 Honest Documentation | 🤝 Trusted Support.

📞 08057773580 | 08038629575

🌙 Barka da Ranar Arfah 🌙A wannan rana mai girma da albarka,AUI Damuna Real Estate Limited na taya daukacin al’ummar Musu...
26/05/2026

🌙 Barka da Ranar Arfah 🌙

A wannan rana mai girma da albarka,
AUI Damuna Real Estate Limited na taya daukacin al’ummar Musulmi murna tare da addu’ar Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya yafe mana kura-kuranmu, Ya sanya mana albarka a rayuwa da arziki.

Allah yasa mu dace da rahamarsa da gafararsa.
Ranar Arfa rana ce ta rahama, addu’a da samun kusanci ga Allah.

A.U.I Damuna Real Estate Ltd

19/04/2026

SABON BABUR DA NAIRA MILIYAN ƊAYA DA RABI KYAUTA 🔥 🔥 🔥

​Kamfanin ​A.U.I Damuna Real Estate Limited ta fito da gagarumar garabasa ta musamman ga kowa da kowa, musamman Agents da masu son gina gobe mai kyau ta hanyar zuba jari a harkar filaye.

​WANNAN GARAƁASA TA KUNSHI 🎁
​✅ Sabon Machine (Babur): Domin sauƙaƙa zirga-zirga.
​✅ Tsabar Kuɗi N1,500,000: Miliyan ɗaya da rabi don ƙara ƙarfin aljihu.

Wannan promo ɗin yana gudana ne akan filayenmu dake Alh. Yunusa Mai Inji Estate.

Kalli videon dake ƙasa domin jin yadda zaka kasance ɗaya daga cikin waɗanda zasu ci wannan garabasa.

Domin karin bayani
08038629575,08057773580


🔥 Something Big is Coming 🔥Shin kana neman damar mallakar fili ko saka jari mai amfani? Wannan shine lokacin kaA.U.I Dam...
11/04/2026

🔥 Something Big is Coming 🔥

Shin kana neman damar mallakar fili ko saka jari mai amfani? Wannan shine lokacin ka
A.U.I Damuna Real Estate Limited na shirin kawo maka wani babban dama da ba zaka so ka rasa ba.

Kyaututtuka na musamman
Opportunities masu girma
Smart investment for your future
Ka kasance cikin mutane na farko da za su amfana

📞 08038629575
🌐 www.auidamuna.com⁠

👉 Stay tuned...........

06/04/2026

ALH. YUNUSA MAI INJI ESTATE 🏡

​Saurari cikakken bayani daga bakin CEO A.U.I DAMUNA REAL ESTATE LIMITED game da sabuwar damar da ke jiran ku a Alh Yunusa Mai Inji Estate.
Kada ka bari wannan dama ta wuce ka

​📞 DOMIN NEMAN ƘARIN BAYANI:

​Idan kana da tambaya ko kana son yin booking, tuntuɓe mu ta: 08038629575 ko 08057773580.

SANARWA TA MUSAMMAN GA AL’UMMAR JIHAR KANO!!! Muna farin cikin sanar da ku cewa A.U.I DAMUNA BLOCKS INDUSTRY(Reshen AUI ...
10/03/2026

SANARWA TA MUSAMMAN GA AL’UMMAR JIHAR KANO!!!

Muna farin cikin sanar da ku cewa A.U.I DAMUNA BLOCKS INDUSTRY
(Reshen AUI Damuna Real Estate Limited)
Zai fara aiki gobe Insha Allahu

Mun tanadi kayan aiki na zamani domin kawo muku bulo mai inganci da ƙarfi, wanda ya dace da dukkan ayyukan gini, domin samar da gidaje masu ɗorewa da nagarta.
Abubuwan da wannan sabon reshe zai samar:
✅ Bulo mai ƙarfi
✅ Interlocking & Tiles
✅ Kayayyakin Gini
✅ Sayar da Filaye
✅ Gina Gidaje

Muna ba da tabbacin inganci, farashi mai sauƙi, domin gamsar da abokan hulɗar mu.

📍 Adireshi: Titin Gurjiya, Kwanar Ɗan Maje, Kano
Kira: 08057773580

📢 Ku zo ku ga ingancin bulo ɗinmu da idonku, ku fara anfani da sabis ɗinmu tun daga ranar farko.

🏢 A.U.I DAMUNA BLOCKS INDUSTRY
Gina makoma da kayayyaki masu inganci.

08/03/2026

SABABBIN FILAYE A MADINAWA, BAYAN 7UP ZARIA ROAD, KANO!!!

Mallaki fili a unguwar Madinawa, bayan 7Up Zaria Road, Kano. Wuri ne da yake tasowa cikin sauri kuma ya riga ya kafu da jama'a.

📍 GIRMAN FILAYE DA FARASHI:
▫️ 20 x 30 — ₦800,000
▫️ 20 x 40 — ₦950,000
▫️ 40 x 40 — ₦1,900,000

ME YA SA ZAKA SAYI FILI A NAN?
✅ Wuri ne da mutane ke ciki, zaka iya fara gini nan take.
✅ Farashin filaye a yankin yana ƙaruwa kowace rana.
✅ Farashi mai rahusa kafin yankin ya yi tsada fiye da haka.

Filaye suna tafiya da sauri, tuntube mu yanzu kafin su ƙare.

Domin ƙarin bayani ko dubawa:
08038629575 - 08057773580

MALLAKI FILI CIKIN SAUƘI DAGA A.U.I DAMUNA REAL ESTATE LIMITED!!!Idan kana neman wuri mai kyau da za ka ajiye kuɗin ka c...
03/03/2026

MALLAKI FILI CIKIN SAUƘI DAGA A.U.I DAMUNA REAL ESTATE LIMITED!!!

Idan kana neman wuri mai kyau da za ka ajiye kuɗin ka cikin tsaro, filaye su ne mafita mafi ƙarfi. Ƙasa ba ta ɓacewa, ba ta lalacewa, darajar ta ƙaruwa take yi da lokaci.

Me yasa za ka zaɓe mu?
✔ Tsari mai kyau da Layout mai kayatarwa
✔ Sahihan takardu da cikakken tsaro
✔ Wuri mai saurin bunƙasa
✔ Damar riba mai yawa nan gaba

Wannan ba kawai sayen fili ba ne — gina makoma ka ne.
Ka ɗauki mataki a yau, ka zama cikin masu cin gajiyar gobe.

📞 08038629575 - 08057773580

🌐 www.auidamuna.com

GARAƁASA TA MUSAMMAN GA REAL ESTATE AGENTS✨A wannan wata mai albarka, A.U.I Damuna Real Estate Limited ta kawo muku babb...
03/03/2026

GARAƁASA TA MUSAMMAN GA REAL ESTATE AGENTS✨

A wannan wata mai albarka, A.U.I Damuna Real Estate Limited ta kawo muku babbar dama ta samun riba mai yawa.
Kana da abokan hulɗa ko kwastomomi masu sha’awar siyan fili ko estate?
Wannan shine lokacin da ya dace na cin gajiyar kokarin ka.

🏡 ALBARKA LAYOUT
💰 ₦3.5M Outright
📊 5% Commission
🎁 Siyar da Plot 2 ka samu Shinkafa 25kg kyauta

🏘 ALH. YUNUSA MAI INJI ESTATE
💰 ₦6M Outright
📊 5% Commission
🎁 Shinkafa 25kg Bonus

👉 Ka kawo mai siya, ka samu babban commission tare da kyautar Ramadan.

⚡ Wannan dama ta iya watan Ramadan ne kawai – Kada ka bari ta wuce ka.
📞Kira mu yanzu: 08038629575 - 08057773580

A.U.I Damuna Real Estate Limited
Gina makoma mai inganci, tare da gaskiya da rikon amana.

GARAƁASAR RAMADAN: ALBARKA LAYOUT 🎊 Albarka Layout wuri ne mai kyau, mai natsuwa kuma mai saurin bunƙasa.Yana cikin yank...
02/03/2026

GARAƁASAR RAMADAN: ALBARKA LAYOUT 🎊

Albarka Layout wuri ne mai kyau, mai natsuwa kuma mai saurin bunƙasa.
Yana cikin yanki mai tasowa wato Amana City wuri ne da za ka iya fara gini nan take, kuma mun inganta shi da fala-falai na wuta.

🎁 Ka sayi fili 2 a cikin watan Ramadan, ka biya nan take, za ka samu Bulo 200 kyauta domin fara gini.
Haka nan mu tanadi babbar dama ga agents:
Duk agent da ya kawo aka sayi fili guda 2 a ALBARKA LAYOUT zai samu commission ɗinsa
➕ Buhun Shinkafa 25kg kyauta.

Wuri: Kusa da Amana City, Zaria Road Kano.

⚠ Filaye suna gab da karewa – ka hanzarta ka mallaki naka kafin su ƙare.
Tuntube mu yanzu domin karin bayani ko ziyarar site domin gani da da ido.

📞 08038629575 - 08057773580

🌙 GARAƁASAR RAMADAN: KYAUTAR BULON GINI GUDA 200!!!Ka mallaki naka filin a Alhaji Yunusa Mai Inji Estate (Bayan Amana Ci...
01/03/2026

🌙 GARAƁASAR RAMADAN: KYAUTAR BULON GINI GUDA 200!!!

Ka mallaki naka filin a Alhaji Yunusa Mai Inji Estate (Bayan Amana City, Zaria Road) akan farashin ₦6M kacal.

Wannan Estate ya k:
* Ingantattu kuma amintattu takardu.
* Babban Gate da muhalli mai natsuwa.
* Poles na wutar lantarki, Filin Masallaci, da na Islamiyya.

🤝 GA DAMA GA AGENTS (Dillalai)
Wannan watan na ku ne. Baya ga garabasar Commission, duk Agent din da ya kawo mai saya (Customer) a cikin watan Ramadan, zai samu
BUHUN SHINKAFA 25KG KYAUTA ☺️

Tuntube mu domin karin bayaani:
📞 08057773580 | 08038629575

Address

West Bypass
Kano
00972

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A.U.I Damuna Real Estate Ltd posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to A.U.I Damuna Real Estate Ltd:

Share