Y.A mai qaro investment

Y.A mai qaro investment Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Y.A mai qaro investment, Sabuwar gandu, Kano.

02/01/2024
18/10/2023

TikTok

08/10/2023

Sakamakon gasa....!!!!

Ga wanda basu saniba shekaran jiya na saka gasa akan cewa duk wanda yayi register a website dinmu na data kuma Ya saka kudi a account dinsa maana yw zama active account to yazo yayi comment da email dinsa Wanda yafi like shi yaci.

To da yawan jamaa sun shiga amma suna kuskure to bana so na fadi wanda yaci wasu suji ba dadi donhaka

Abu na farko
kowa ya tabbatar da kudi a cikin wallet dinsa sbd ko kafi yawan like inde baka da kudi a wallet to baka ciba

Na biyu
Ka tabbatar a comment din da kayi akwai email dinka a jiki sbd munce ne kowa yayi comment da email dinsa

To wanda ma basu ga gasar ba se Yanzu to kuna da dama ga link din application dinmu nan ku shiga kuyi download kuyi register zamu fadi Result Yau da daddare

https://bit.ly/3ZYZDJT

masu iphone ga website link

www.datavtu.com

03/10/2023
24/08/2023

Address

Sabuwar Gandu
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Y.A mai qaro investment posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share