Aliyu Umar Adam Fans

Aliyu Umar Adam Fans Music

Fatan Alkhairi Agareku Masoyana
15/11/2022

Fatan Alkhairi Agareku Masoyana

24/09/2022

Assalamu Alaikum Yan Uwa Masu Girma Yauma Akwai Shirin Taskar Nishadi daga Guarantee Radio Mita 94.7 Tare Dani Aliyu Umar Adam da Hauwa Khalid Umar, Shirin Taskar Nishadi Shirine daya ke Baku damar turo Sakon Karta Kwana Da kuma Saban waka Kudai Kubiyo mu da Misalin Karfe 02:00 Zuwa 03:00 Na Rana a Duk Ranar Asabar🎹🎹🎹📻📻📻

17/09/2022

Kaunar Manzan Allah kare Mutuncinsa Wajibine ga Duk wani Musulmi Allah ina Rokonka Kasa Annabi ya cecemu

12/09/2022

Allah Ka Iya Mana Allah Karka Barmu Da Iya warmu

07/09/2022

Inawa masoyana fatan Alkhairi da fatan mun wuni lafiya zamu tashi lafiya

31/08/2022

Address

No 9 Abdullahi Bayero Road Kano
Kano
FINE

Telephone

+2347065852175

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aliyu Umar Adam Fans posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Aliyu Umar Adam Fans:

Share