17/05/2025
👋Hello members,
🏝It's another beautiful day.
🕯As usual, the signal will be shared at 12:00 UTC
⏱Local times for different countries are available in the poster.
⚠️ IMPORTANT THINGS TO NOTE
🟢 There is a difference between signal sharing time and market entry time. Market entry time is always two hours later than the signal sharing time.
🟢 Signals can be traded once a day. If you trade more than once, you may end up in losses, and it is your own responsibility.
🟢 Make sure you enter the market at the right time to avoid losses. Trades made at the wrong market entry time and ending in losses cannot be recovered.
🟢 Always place your trades carefully to avoid mistakes, and if possible, turn on AI mode to avoid incorrect orders.
📕All instructions on how to deposit, withdraw, trade, transfer funds, and invite friends are available in our channel.
🎧If you have any questions, you can contact our customer service.
⏰Stay tuned and have a good day.
FASSARA DA HAUSA
👋Assalamu alaikum mambobi, 🏝Yau wata rana ce mai Albarka. 🕯Kamar yadda aka saba, za a raba sigina (signal) da ƙarfe 12:00UTC na rana a lokaci na Nigeria 01:00pm⏱. Lokutan ƙasashe daban-daban suna cikin hoton da aka saka.
⚠️ MUHIMMAN ABUBUWA DA ZA A LURA DA SU:
🟢 Lokacin da ake rabon sigina ba shine lokacin shiga kasuwa ba. Lokacin shiga kasuwa na ainihi yana bayan awanni biyu da raba siginar, Wato 01:00pm a Nigeria.
🟢 Za a iya shiga trading da sigina sau ɗaya ne kawai a rana. Idan ka yi fiye da sau ɗaya, hakan na iya janyo asara, kuma kai ne ke da alhakin hakan.
🟢 Ka tabbata ka shiga kasuwa a lokacin da ya dace domin kauce wa asara. Ciniki da aka yi a lokacin da bai dace ba, idan ya yi asara ba za'a iya maidowa ba.
🟢 Ka kasance cikin natsuwa lokacin da kake saita trading, kuma idan zai yiwu, indai kudinka sunkai $201 to ka kunna AI mode domin guje wa yin kuskuren oda.
📕Dukkanin umarni da bayanai akan yadda ake ajiya (deposit), cire kudi (withdraw), yin ciniki (trade), canja kudi (transfer), da gayyatar abokai, suna cikin tashar mu.
🎧Idan kana da wasu tambayoyi, za ka iya tuntuɓar sabuwar hidimar abokan ciniki.
⏰ Ka kasance cikin shirin shiga Kasuwa ayau, kuma Allah ya sa ranar ta kasance mai albarka.
Ku duba Comment dansamu Link tare da shiga WhatsApp group or Telegram Channel namu dansamu Update kowane lokaci