12/08/2022
YANDA ZAKAI AMFANI DA USDT DINKA KA SAMU RIBA A DAN LOKACHI
ASLM
Da fatan mun wayi gari lfy, akwai wata exchanger wanda wasu sun santa wasu kuma basu santaba mai suna BITGET. BITGET kasuwache da takeba users dinta dama suyi voting kafin tayi listing din coin a wannan kasuwa, ta hanyar amfani da coin dinsu Wato BGB. Amma a wannna karon lamarin ya chanza wanda zaβayi voting ne ta hanyar amfani da USDT shiyasa nace wannan damache daya kamata mutanenmu su amfana.
Yanda zaka samu riba shine:
Akwai wani adadin deposit da sukeso users suyi na USDT wanda idan aka cimma wannan adadi to ba shakka kowanne user dayayi wannan vote zasu bashi wani kaso na wannan coins din.
Idan kuma baβa chimma wannan adadiba zasu dawo maka da BGB dinka wato coin dinsu na kasuwa kokuma USDT dinka ba tare da tauyema wani kasoba.
Dominyin Register da wannan kasuwa yi amfani da wannan link dazan ajiye:
ππππππππππππ
https://h5.bitget.com/vhtml/register?clacCode=LULX8PGP
Sannan akwai damarmaki da dama ga wanda yake rike da coins dinsu na kasuwa dayakai 1000BGB.
Abu na karshe shine wannan vote din zai kasanchene a 15 ga wannan wata da muke chiki.
π€²Allah ya taimaka manaπ€²