Tpl. Abba Hanwa

Tpl. Abba Hanwa Be your self Boss in this new year (2026)

Direct Belgium Peugeot 206 first body manual transmission original transmission 4 million location Zaria
01/06/2026

Direct Belgium Peugeot 206 first body manual transmission original transmission 4 million location Zaria

Clean Honda civic 2000 model automatic transmission original duty 2.5 million location Zaria
01/06/2026

Clean Honda civic 2000 model automatic transmission original duty 2.5 million location Zaria

28/05/2026

Extremely clean Toyota Corolla 2010 model automatic transmission original duty nothing to fix 8 million location Zaria

Ya Allah kashiga lamarinmu
27/04/2026

Ya Allah kashiga lamarinmu

12/04/2026

For this one, Gaskiya INEC Chairman Most Go....

11/04/2026

INEC Agrees with ADC on Sen. David Mark and Ogbeni Rauf Aregbesola...

Rikicin ADC: NBA ta yi barazanar hukunta lauyoyin da ke kai ƙarar rikicin jam’iyyu kotuDaga Ayau NewsNBA ta yi gargadi c...
11/04/2026

Rikicin ADC: NBA ta yi barazanar hukunta lauyoyin da ke kai ƙarar rikicin jam’iyyu kotu

Daga Ayau News

NBA ta yi gargadi cewa za ta hukunta duk lauyoyin da ke kai ƙarar rikicin cikin gida na jam’iyyun siyasa zuwa kotu.Wannan na zuwa ne yayin da ake fama da rikicin shugabanci a jam’iyyar ADC.

A cikin sanarwar da ta fitar, NBA ta ce dokar zaɓe ta 2026 ta hana kotuna shiga harkokin cikin gida na jam’iyyun siyasa. Ta bayyana cewa Sashe na 83 na dokar ya ce babu wata kotu da ke da hurumin sauraron irin waɗannan ƙorafe-ƙorafe.

Kungiyar ta nuna damuwa cewa wasu lauyoyi na ci gaba da kai irin waɗannan ƙara, har ma wasu kotuna na bayar da umarnin wucin gadi duk da cewa doka ta hana hakan.

Kun goyi bayan wannan mataki na NBA?

LIKE // SHARE & FOLLOW

03/02/2026

Address

Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tpl. Abba Hanwa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share