Sheik Ibrahim Bawa Mai Shinkafa Da'awah And Charity Foundation

  • Home
  • Nigeria
  • Jos
  • Sheik Ibrahim Bawa Mai Shinkafa Da'awah And Charity Foundation

Sheik Ibrahim Bawa Mai Shinkafa Da'awah And Charity Foundation Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sheik Ibrahim Bawa Mai Shinkafa Da'awah And Charity Foundation, 135/14 New Market Idi Mai Barkono Street, Jos.

Mission: To preserve and continue the legacy of Sheikh Ibrahim Bawa Mai Shinkafa (Rahimahullah) through Da’wah, Islamic education, charity, humanitarian support, and community development, serving humanity and promoting beneficial knowledge for generation Sheik Ibrahim Bawa Mai Shinkafa Foundation

Wannan cibiya mai tarin alabrka an kafatane don yada ayyukan alkairi da marigayi yadasa a rayuwarsa

da yadawa don amfanar al'ummar musulmi dake fadin duniya baki daya cikin taimakon Allah yabamu nasarar aiwatar da abubuwa da dama daga ciki akwai

~mun daura complete tafsir na malam daga fatiha zuwa nasi wanda suka gabatar tareda alaramma Yahuza Bauchi gamai bukata zai iya saukewa ta wannan link
http://darulfikr.com/book/Sheikh+Ibrahim+Bawa+Mai+Shinkafa/Complete+Tafsir/1

~mun daura tafsir nasa masu tarin yawa da suka gabatar tareda alaramma Ahmad Sulaiman daga ciki akwai suratu Bakara,Al'imran,ma'ida,yusuf,isra'i,shuara'i,maryam,khafi ,qasas,daaha,yaasin da sauransu

~mun daura muhadarori da wa'azuzzuka na kasa da malam ya gabatar za a iya sauke wasu ta wannan link din
https://kiwi6.com/users/maishinkafa2292

~mun daura karatuka da malam ya gabatar akan matsaloli da suka shafi sihiri matsalar sahfan aljannu

~mun daura videos na jana'izar malam da wasu karatukansa a wannan shafi da wasu kafafen sadarwa kamar YouTube

~mun buga takarda bugu na zamani da malam ya rubuta akan ayoyin warware sihiri da wasu tambayoyi dasukeda alaka da matsalar shafar jinnu wanda wasu bayin Allah suka dauki nauyin buga guda 1000 aka rabarwa al'umm cikin watan azumi daya gabatata

~muna gabatarda rabon abinci da kuma dafawa kowace shekara na azumi don rabawa ko

Dama sauran wasu abubuwa masu tarin yawa

Insha Allah nangaba munaso zamu budema wannan cibiya website kamar yadda wasu yan uwa suka bamu shawara don cigaba dayada abubuwan alkairi na karatuka da sauran alkairai da malam yagabatar a rayuwarsa inda akwi wanda zai taimaka wajen kirkirar wannan muna maraba da haka

Wasu yan uwa sun bamu shawarar yin application na karatuka malam a daurshi a playstore don saukewa ga mabukata shima wannan inda akwai wanda zai taimaka wajen wajen yimana wannan application muna bukata

Ga wadanda sukeda niyaar daukar nauyin buga tafsirai muhadarori wa'azuzikan kasa da rubuce rubucen malam don yadawa ko sanyawa a gidajen TV ko Radio ko bamu shawarwari sai a tuntubemu ta wadannan hanyoyi

Numbar waya: +2347039392072
Gmail: [email protected]
adreshi 135/14 idi mai barkono street Jos PlateauPlateau Nigeria

TAFSIRIN SURATU AHZABGabatarwa:: Sheik Ibrahim Bawa Mai Shinkafa Da Alhafiz Abdulkarim SalihuA danna blue rubutu na ƙasa...
01/09/2026

TAFSIRIN SURATU AHZAB

Gabatarwa:: Sheik Ibrahim Bawa Mai Shinkafa Da Alhafiz Abdulkarim Salihu

A danna blue rubutu na ƙasa don saukewa
👇🏽👇🏽👇🏽
https://t.me/sheikhibrahimbawamaishinkafa/165

For those who are interested in listening prechings and Qur'anic Tafseer of late Sheik Ibrahim Bawa Mai Shinkafa and those who are interested in publishing or sponsoring his preaching or Qur'an Tafseer in either TV or Radio can contact us on the following number +2347039392072

You can follow this way so as to download of the preaching and the Qur'anic tafseer of the late Sheik

page: https://www.facebook.com/Sheik-Ibrahim-Bawa-Maishinkafa-Memorial-Islamic-Center-1198940826813388/

Whatsapp group:

01~https://chat.whatsapp.com/JUbksIIJFGJ4ynBgWTLwDP

02~https://chat.whatsapp.com/F0sU7QvKK4zJfGlbcXU3nM

03~ https://chat.whatsapp.com/GPskWd207MWDlGjFu59SiF

04~ https://chat.whatsapp.com/Ewqx1en5sKm14BhASAbfnS

link for downloading his complete Tafseer http://darulfikr.com/book/Sheikh+Ibrahim+Bawa+Mai+Shinkafa/Complete+Tafsir/1

07039392072

©Sheik Ibrahm Bawa Mai Shinkafa Da'awah And Charity Foundation

TAFSIRIN SURATU AHZABGabatarwa:: Sheik Ibrahim Bawa Mai Shinkafa Da Alhafiz Abdulkarim SalihuA danna blue rubutu na ƙasa...
27/08/2026

TAFSIRIN SURATU AHZAB

Gabatarwa:: Sheik Ibrahim Bawa Mai Shinkafa Da Alhafiz Abdulkarim Salihu

A danna blue rubutu na ƙasa don saukewa
👇🏽👇🏽👇🏽
https://t.me/sheikhibrahimbawamaishinkafa/6

For those who are interested in listening prechings and Qur'anic Tafseer of late Sheik Ibrahim Bawa Mai Shinkafa and those who are interested in publishing or sponsoring his preaching or Qur'an Tafseer in either TV or Radio can contact us on the following number +2347039392072

You can follow this way so as to download of the preaching and the Qur'anic tafseer of the late Sheik

page: https://www.facebook.com/Sheik-Ibrahim-Bawa-Maishinkafa-Memorial-Islamic-Center-1198940826813388/

Whatsapp group:

01~https://chat.whatsapp.com/JUbksIIJFGJ4ynBgWTLwDP

02~https://chat.whatsapp.com/F0sU7QvKK4zJfGlbcXU3nM

03~ https://chat.whatsapp.com/GPskWd207MWDlGjFu59SiF

04~ https://chat.whatsapp.com/Ewqx1en5sKm14BhASAbfnS

link for downloading his complete Tafseer http://darulfikr.com/book/Sheikh+Ibrahim+Bawa+Mai+Shinkafa/Complete+Tafsir/1

07039392072

©Sheik Ibrahm Bawa Mai Shinkafa Da'awah And Charity Foundation

25/08/2026

SIHIRI DA AYOYIN WARWARE SHI SHEIKH IBRAHIM BAWA MAI SHINKAFA

Sheikh Ibrahim Bawa Mai Shinkafa: Malami Mai Tsoron Allah, Ilimi da Hikima"Sheikh Ibrahim Bawa Mai Shinkafa na daga ciki...
24/08/2026

Sheikh Ibrahim Bawa Mai Shinkafa: Malami Mai Tsoron Allah, Ilimi da Hikima

"Sheikh Ibrahim Bawa Mai Shinkafa na daga cikin malamai ’yan kaɗan masu jin tsoron Allah da ƙarfin hali a wannan lokacin namu. Farkon bayyanarsa a wa’azin ƙasa na Izala ya nuna cewa shi malami ne da ya bambanta da sauran malamai. Ya ba da gagarumar gudummawa a tsakanin malamai masu karantarwa. Mutum ne masanin Alƙur’ani da Hadisi, yana da salo mai kyau wajen karantar da al’umma. Yana zaɓar batun da zai wayar da kan masu sauraronsa, ta harshe mai sauƙi, tare da hikima da shawarwari. Wannan ya sa ya yi saurin karɓuwa a wajen mutane da yawa a cikin Najeriya.

Lokacin da ya fara fita a matsayin malami mai wa’azi na ƙasa a mimbarin Izala a shekarar 1982 a Wukari, mutane s**a fara gayyatarsa daga wurare da dama domin ya halarci walima ko wani taro mai muhimmanci da ake buƙatar yin wa’azi. Mutane da yawa suna son su ji muryarsa mai daɗi. Malami ne da Allah Ya yi masa baiwa."

— Sheikh Yusuf Sambo Rigachikum

📚 WA'AZIN GARIN MUBI 📖🎙️ Tare da:Sheikh Ibrahim Bawa Mai Shinkafa (Rahimahullah)Da Alaramma Yahuza Bauchi A danna blue r...
22/08/2026

📚 WA'AZIN GARIN MUBI 📖

🎙️ Tare da:
Sheikh Ibrahim Bawa Mai Shinkafa (Rahimahullah)
Da Alaramma Yahuza Bauchi

A danna blue rubutu na ƙasa don saukewa
👇🏽👇🏽👇🏽
https://t.me/sheikhibrahimbawamaishinkafa/161

📢 Ku kasance tare da mu domin samun darussa da karatukan marigayi Sheikh Ibrahim Bawa Mai Shinkafa (Rahimahullah).

📱 Facebook:
https://www.facebook.com/Sheik-Ibrahim-Bawa-Maishinkafa-Memorial-Islamic-Center-1198940826813388/

📲 Dandalin WhatsApp:
1. https://chat.whatsapp.com/JUbksIIJFGJ4ynBgWTLwDP
2. https://chat.whatsapp.com/F0sU7QvKK4zJfGlbcXU3nM
3. https://chat.whatsapp.com/GPskWd207MWDlGjFu59SiF
4. https://chat.whatsapp.com/GPskWd207MWDlGjFu59SiF

📲 Telegram:
https://t.me/sheikhibrahimbawamaishinkafa

▶️ YouTube:
https://www.youtube.com/

🤝 TAIMAKAWA DA YAƊA KARATUKAN MALAM

Domin bayar da gudummawa wajen ɗaukar nauyin sanya karatukan Tafsirai da Wa’azozin Sheikh Ibrahim Bawa Mai Shinkafa (Rahimahullah) a gidajen talabijin, rediyo da sauran kafafen sadarwa na zamani, za ku iya tuntubar mu ta:

📞 07039392072

© Sheik Ibrahim Bawa Mai Shinkafa Da’awah and Charity Foundation

SAKON TA'AZIYA INNĀ LILLĀHI WA INNĀ ILAIHI RĀJIʿŪNAllah Ya yi wa ɗan uwa, abokin aiki, kuma uba ga ’yan JIBWIS Social Me...
21/08/2026

SAKON TA'AZIYA

INNĀ LILLĀHI WA INNĀ ILAIHI RĀJIʿŪN

Allah Ya yi wa ɗan uwa, abokin aiki, kuma uba ga ’yan JIBWIS Social Media Nigeria, Malam Idris Attah, rasuwa.

Muna miƙa saƙon ta’aziyyarmu ga iyalansa, ’yan uwansa, abokan aikinsa, da ɗaukacin al’ummar JIBWIS Social Media Nigeria bisa wannan babban rashi.

Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya gafarta masa, Ya jiƙansa, Ya sanya shi cikin rahamarSa, Ya haskaka kabarinsa, Ya ɗaukaka darajarsa, Ya sanya Aljannatul Firdausi ce makomarsa.

Allah Ya ba iyalansa da ’yan uwansa haƙurin jure wannan babban rashi, Ya maye musu wannan rashi da alheri.

Allah Ya jikansa da rahama. Amin.

Sheik Ibrahim Bawa Mai Shinkafa Da'awah And Charity Foundation

18/08/2026

Allahuakbar, waƙen da alarammah ahmad sulaiman yayiwa Sheihk Ibrahim bawa meshinkafa.

Sheikh Ibrahim Bawa Mai Shinkafa (Rahimahullah): A Life of Knowledge, Da‘awah, Sacrifice, and ServiceIntroductionSheikh ...
17/08/2026

Sheikh Ibrahim Bawa Mai Shinkafa (Rahimahullah): A Life of Knowledge, Da‘awah, Sacrifice, and Service

Introduction

Sheikh Ibrahim Bawa Mai Shinkafa (Rahimahullah) was one of the prominent Islamic scholars and preachers who made significant contributions to the spread of Islamic knowledge in Northern Nigeria and beyond.

His life was characterized by the pursuit of knowledge, teaching, da‘awah, humility, generosity, patience, and service to humanity. Through his wisdom, gentle manner, good character, and simple approach to teaching, he touched the lives of thousands of people from different backgrounds.

He dedicated much of his life to teaching the Qur’an and Sunnah and calling people towards the correct understanding and practice of Islam. His legacy continues through his students, writings, lectures, and the people who benefited from his teachings.

Lineage and Family Background

Sheikh Ibrahim Bawa Mai Shinkafa was the son of Mallam Abdullahi Bawa Danbatta. His father was a respected Islamic scholar who was fluent in Arabic and was also involved in business. He originally hailed from Danbatta Local Government Area of Kano State.

His father passed away while Sheikh Ibrahim was still in Primary Three. Despite losing his father at such a young age, Allah blessed him with determination and perseverance to continue his education and develop into a respected scholar.

His mother was Mallama Aishatu, popularly known as Lami. She was a rice trader and originally came from Donga, a village near Ibi in Taraba State.

Birth and the Origin of the Name “Mai Shinkafa”

Sheikh Ibrahim Bawa Mai Shinkafa was born in Ibi Local Government Area of Taraba State.

According to family accounts, his mother gave birth to him during the daytime while she was preparing rice for her rice-selling business. Because his birth occurred while his mother was engaged in preparing rice, he became popularly known as “Mai Shinkafa,” meaning “the Rice Man.”

The name became so well known that it eventually became the name by which he was widely recognized throughout his life.

Early Education

Sheikh Ibrahim began learning the Qur’an and other Islamic texts from his father at the age of three. His father later enrolled him in a Qur’anic and Islamic school.

Because of his intelligence and promise in Islamic studies, he was subsequently admitted to Bula Primary School, where he completed his primary education in 1967.

After completing his primary education, he continued studying Islamic knowledge under various scholars in different towns, including Ibi, Kaduna, Zaria, Katsina, Keffi, and other places.

His commitment to learning took him from one scholar to another, allowing him to acquire knowledge from different teachers and broaden his understanding of Islamic sciences.

In 1978, he enrolled at the Arabic Teachers College, Katsina, where he further developed his knowledge of Arabic and Islamic education. Among his classmates were:

- Habibu Yahya Kaura
- Yakubu Musa Hassan Katsina
- Alhassan Sa’id
- Yusuf Sambo
- Adamu Dan Sabo

He graduated from the college in 1981.

Marriage and Children

Sheikh Ibrahim Bawa Mai Shinkafa was married to two wives:

1. Fadimatu Muhammad Isma’il
2. Hajiya Halima Labaran Mashi

Allah blessed him with fifteen children:

Yahya, Isa, Aisha (Hasana), Hannatu, Muhammad, Amina, Sumaiya, Yusuf, Maryam, Zainab, Yunusa, Halima, Sulaiman, Khadija, and Usman.

Beginning of His Teaching Career

After graduating from the Arabic Teachers College in 1981, Sheikh Ibrahim returned home and began teaching in government primary schools. Through dedication and hard work, he eventually rose to the position of Headmaster.

As a headmaster, he placed great emphasis on discipline, respect, and good manners. One of his memorable rules was that no student was permitted to enter a classroom or his office without first saying:

“Assalamu Alaikum.”

Students who violated this rule were disciplined accordingly. Because he constantly emphasized the importance of the Islamic greeting, many of his students affectionately nicknamed him “Malam Assalamu Alaikum.”

This simple practice reflected his belief that education should not be separated from good character and proper upbringing.

Dedication to Islamic Da‘awah

Although Sheikh Ibrahim worked in government schools, his heart remained deeply attached to Islamic education and da‘awah. Eventually, he retired from government service and devoted himself fully to teaching Islam, preaching, and educating the wider community.

Even before attending college in Katsina, he had already become recognized by the Jama’atu Nasril Islam as one of the early scholars authorized to teach Islam in Ibi and surrounding villages.

When the Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa’iqamatis Sunnah (JIBWIS) movement was established in 1978, Sheikh Ibrahim became one of its active scholars. He contributed significantly to the spread of Islamic knowledge and da‘awah across Nigeria.

His wisdom, humility, cheerful personality, and excellent character enabled him to reach people from different backgrounds, including both members and non-members of the movement.

Travels and Teaching Activities

Sheikh Ibrahim travelled extensively across Nigeria in pursuit of his mission of teaching and preaching. He also travelled to neighbouring countries, including:

- Ghana
- Niger

He had a particular passion for visiting remote villages where access to Islamic scholars and organized Islamic education was limited.

His commitment went beyond personal preaching. On many occasions, he sponsored other scholars and paid their transportation expenses so that they could accompany him on educational missions.

This demonstrated his understanding that the spread of knowledge was a collective responsibility and that scholars should be supported in taking Islamic education to communities that needed it most.

Books and Subjects He Taught

Among the books and subjects he taught were:

- Qur’anic Tafsir, particularly Radd al-Adhhan by Abubakar Mahmud Gumi
- As-Sarim al-Battar
- Al-Akhdari
- Bulugh al-Maram
- Sifat Salat al-Nabi by Muhammad Nasiruddin al-Albani

He also authored works dealing with issues related to sorcery and its treatment through Qur’anic verses, including Ayat Fakk al-Sihr, as well as question-and-answer materials concerning matters related to spirit possession, sorcery, and similar issues.

Through his teaching and writings, he sought to make Islamic knowledge accessible to ordinary Muslims and to address questions that affected their daily lives.

Notable Students

Sheikh Ibrahim taught a large number of students, some of whom later became scholars and preachers. Among those associated with his circle of students were:

- Abdullahi Bala Lau
- Umar Gombe
- Adam Birnin Kebbi
- Alhaji Ya’u Musa
- Mallam Rabiu Fatawa

The number of people who benefited from his teachings extended far beyond the names recorded above.

Character and Personal Qualities

Sheikh Ibrahim was widely admired for his excellent manners, humility, kindness, patience, wisdom, and generosity.

His teaching style was calm, simple, and engaging. Rather than making knowledge appear distant or complicated, he communicated with people in a manner they could understand. This helped him win the hearts of many communities wherever he travelled.

Among the qualities for which he was remembered were:

- Humility
- Patience
- Wisdom
- Generosity
- Compassion
- Courage
- Truthfulness
- Cheerfulness
- Simplicity
- Concern for the poor and needy
- Commitment to Islamic education

Testimonies of Other Scholars

Yusuf Sambo Rigachikun described Sheikh Ibrahim as one of the scholars of his generation who combined deep knowledge with sincere fear of Allah, courage, and effective communication.

Alhassan Sa’id praised his intellectual sharpness and his important role in attracting people towards Islamic learning.

Isma’il Kumo highlighted his cheerful personality, patience, and detachment from worldly wealth.

These testimonies demonstrate that his influence was not based on knowledge alone. His personal character was an important part of his success as a teacher and preacher.

Generosity and Concern for the Needy

Sheikh Ibrahim was also renowned for his generosity. Those who travelled with him recalled that he regularly gave charity to beggars, travellers, soldiers, police officers, and anyone he found in need.

He did not merely give charity himself; he encouraged others to do the same. He believed that generosity was a means through which a person could receive Allah’s blessings.

His concern for people demonstrated that he viewed Islamic scholarship not merely as the transmission of information, but as a responsibility to serve and uplift society.

Truthfulness and Relations with Society

Sheikh Ibrahim was known for speaking the truth regardless of circumstances. However, he combined his courage with wisdom and respect.

He also maintained respectful and constructive relationships with government officials and community leaders. He used such relationships as opportunities to promote good causes and contribute positively to society.

The Struggles and Challenges of His Life

The life of Sheikh Ibrahim was not without difficulties.

He lost his father while he was still a young child, yet he did not allow the loss to prevent him from pursuing knowledge. Instead, he continued his studies and sought knowledge from different scholars and in different towns.

His pursuit of knowledge required sacrifice, travel, patience, and perseverance. Later, his commitment to da‘awah required him to travel long distances, sometimes to remote villages where conditions were difficult and basic facilities were limited.

He also devoted considerable time and resources to supporting other scholars who accompanied him on his educational journeys.

These experiences reveal an important aspect of his life: he did not regard hardship as a reason to abandon the service of Islam. Rather, he regarded it as part of the sacrifice required in the pursuit and propagation of beneficial knowledge.

His Legacy

Although Sheikh Ibrahim Bawa Mai Shinkafa passed away in 1999, the impact of his life did not end with his death.

His students, teachings, writings, lectures, and the people he educated remain part of the legacy he left behind.

His life provides valuable lessons for scholars, students, preachers, and anyone who wishes to serve Islam and humanity. He demonstrated that knowledge becomes more valuable when it is accompanied by humility, good character, generosity, patience, and service to others.

His legacy is therefore not simply the number of lectures he delivered or books he taught. It is also the people he inspired, the students he trained, the communities he reached, and the values he demonstrated throughout his life.

Death

Sheikh Ibrahim Bawa Mai Shinkafa passed away on Wednesday, 23 Sha‘aban 1420 AH, corresponding to 1 December 1999, in Jos at approximately 7:30 a.m., after a brief illness.

His death caused widespread sorrow among Muslims across Nigeria and beyond. Thousands of people attended his funeral prayer at the Eid Prayer Ground in Jos.

The funeral prayer was led by Muhammad Yusuf Sambo Rigachikun.

One of his students, Abdullahi Bala Lau, was reported to have remarked:

«“Allah took Sheikh Ibrahim Bawa Mai Shinkafa at a time when the world still needed his knowledge and service.”»

These words reflect the deep sense of loss felt by those who knew him and benefited from his scholarship.

Conclusion

Sheikh Ibrahim Bawa Mai Shinkafa (Rahimahullah) was a scholar, teacher, preacher, mentor, philanthropist, and community servant whose life was devoted to Islamic education and the welfare of society.

From a young boy who began learning the Qur’an at the age of three, he developed into a respected scholar whose influence reached communities across Nigeria and neighbouring countries.

His journey was marked by knowledge, sacrifice, perseverance, humility, generosity, courage, and service. He travelled widely, taught countless people, supported other scholars, authored Islamic materials, and dedicated himself to spreading beneficial knowledge.

The best way to preserve the memory of such a scholar is not merely to remember his name, but to preserve and disseminate the beneficial knowledge he left behind, educate future generations from his works, and continue acts of service that benefit the wider community.

May Allah forgive Sheikh Ibrahim Bawa Mai Shinkafa, have mercy upon him, illuminate his grave, raise his rank, reward him abundantly for his service to Islam and humanity, make the knowledge he left behind a continuing charity for him, and grant him Al-Jannatul Firdaus.

Ameen Ya Rabbal ‘Alamin.

Address

135/14 New Market Idi Mai Barkono Street
Jos
930221

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheik Ibrahim Bawa Mai Shinkafa Da'awah And Charity Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sheik Ibrahim Bawa Mai Shinkafa Da'awah And Charity Foundation:

Shortcuts

Share