Gari ya waye matasan Arewa

Gari ya waye matasan  Arewa INA MANYAN AREWA! INA MANYAN YAN SIYASAR AREWA !! INA MANYAN YAN KASUWAR AREWA !!! INA MANYAN SOJOJ

30/05/2026

Mai capacity abarmar kayansa

Mutane yayari cikin lungun Allah ya Saka da alkairi wajen fitowa gangamin Aiki gayya Muna godiya ga Mai unguwa da Kuma k...
30/05/2026

Mutane yayari cikin lungun Allah ya Saka da alkairi wajen fitowa gangamin Aiki gayya Muna godiya ga Mai unguwa da Kuma kansila bissa jajircewarsu domin ganin aikin kammala

13/12/2025

Masha Allah

road
20/10/2025

road

kuzama mutanen kirki sai Allah ya bamu shugabanin masu adalci
20/10/2025

kuzama mutanen kirki sai Allah ya bamu shugabanin masu adalci

AN CI AMANARKA? KA MIKA LAMARINKA GA ALLAH:Babu abin da ya kai ciwon cin amana daga wanda ka yarda da shi—ko aboki ne, k...
20/10/2025

AN CI AMANARKA? KA MIKA LAMARINKA GA ALLAH:

Babu abin da ya kai ciwon cin amana daga wanda ka yarda da shi—ko aboki ne, ko dan uwa, ko masoyi, ko abokin kasuwanci. Yana iya sa ka ji kamar ba za ka sake yarda da kowa ba a rayuwa. Wannan zafin yana da wuyar jurewa, kuma yana iya canza yadda kake kallon duniya da mu'amala da mutane. Amma ina son ka sani, wannan wata jarrabawa ce daga Allah don ya nuna maka ainihin launin mutane.

Ka jure da wannan ciwon. Ka koya yadda ake yafewa, ba don wanda ya cutar da kai ba, sai don kanka da kwanciyar hankalinka. Rike bacin rai a zuciya kamar rike gawayi ne mai zafi da nufin jefa wa wani; kai ne za ka fara konewa. Ka mika lamarin ga Allah, domin shi ne mafi sanin yadda zai yi maka sakayya.

A nan gaba, za ka zama mai hikima da hangen nesa wajen zabar mutanen da za ka amince da su. Wannan darasin mai zafi zai zama garkuwarka daga fadawa cikin irin wannan halin a gaba. Kuma Allah zai canza maka da mutanen da s**a fi alkhairi, wadanda za su so ka kuma su mutunta ka don Allah.

kasani idan Kana mulkin al'umma kayi korikarin kare musu hakkinsu da yake kanka ALLAH YA DATARDAMU ALLAH YA BAMU SHUWAGA...
20/09/2025

kasani idan Kana mulkin al'umma kayi korikarin kare musu hakkinsu da yake kanka ALLAH YA DATARDAMU ALLAH YA BAMU SHUWAGABANNIN MASU ADALCI

20/09/2025
20/09/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abbah Rabee'u Malikawa, Lawan Civilize Rabiu, Salisu Awu Hja, Amadu Ali

Address

Hadejia
HADEJIA

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gari ya waye matasan Arewa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Gari ya waye matasan Arewa:

Shortcuts

Share