02/02/2026
GAGARUMAR MUHADARA AKAN MAS'ALAR KA'IDODIN MU'AMALA DA MUTANE A MASALLACIN JUMAA NA JIBWIS GWANDU
Amadadin ƙungiyar Izala ta karamar hukumar Gwandu na farin cikin gayyatar ɗaukacin al'umma na Garin Gwandu da kewaye zuwa zuwa taron muhadara ta musamman wanda aka shirya gabatarwa kamar haka:
Rana: Littinin 02/02/2026
Wuri: Babban Masallacin Juma'a na JIBWIS GWANDU
Lokaci: Tsakanin Magriba da Isha'i.
Malami mai gabatarwa: Dr. Jamilu Yusuf Zarewa.
Maudu'i: MAS'ALAR KA'IDODIN ZAMANTAKEWA DA MUTANE
Allah ya bada ikon halarta amin.
JIBWIS Social Media Gwandu.
Kebbi State Directorate
02/02/2026