20/03/2026
MD/CEO Manu Usman Global Invest Nig.Ltd
Alh Usman Muhammad Yana Taya Mai Girma Gwamnar Jahar Bauchi Senator Bala Abdulkadir Mohammed Kauran Daular Usmaniya Tareh Da Hon Commissioner (Hajiya hajara Yakubu Wanka) Da Al'ummar Jahar Bauchi Murnar Da Fatan Anyi Sallah Lafiya Allah Yakarba Mana Ibadan Mu Amin