Digital Marketing

Digital Marketing Connect With Katsina Crypto

CAUTION! There might be a halving dip, followed by a May dip...so the next 2 months may not be juicy at all.
13/04/2024

CAUTION!

There might be a halving dip, followed by a May dip...so the next 2 months may not be juicy at all.

The biggest risk behind teaching crypto
13/04/2024

The biggest risk behind teaching crypto

Kuma masu girman kan a hankali duk zaku shigo, sai dai wasu zasu shigo ne ta door wasu kuma ta window.Sai dai abin dubaw...
13/04/2024

Kuma masu girman kan a hankali duk zaku shigo, sai dai wasu zasu shigo ne ta door wasu kuma ta window.
Sai dai abin dubawan shine; wlh duk wanda ya shiga ta window sai tayi masa hukunci. Gashi kuma bata da imani wajen hukunci.
To make it clear, wlh duk wanda ya shigo ta cikin third da kuma last quarter of this year 2024 da ma 1st quarter na next year din duk ta window ne kuma matsalar mafin yawan wadanda zasu shiga ciki a irin wannan lkcn ne zasu shigo ta sbd wasu dalilai da nima ban san su ba 🤷

BLOP AIRDROP 2024Wannan project ɗin sun ware ƙudi sama da Naira miliyan 16 domin rabawa mutanen da s**a shiga Airdrop di...
13/04/2024

BLOP AIRDROP 2024

Wannan project ɗin sun ware ƙudi sama da Naira miliyan 16 domin rabawa mutanen da s**a shiga Airdrop dinsu wanda za'a yi kwanaki tara anayinsa.

âś…Da farko kana bukatar yin register da wannan link

👉https://wn.nr/bKwd4GM

âś…Bayan kayi register akwai task wanda suke da matukar sauki na Social media kayi kokarin karasa kowane task domin samun damar mafi karanci BLOP token na $100.

⌚Kwanaki tara za'a yi ana wannan airdrop din ba wani dadewa za'a ayi ba don haka babu lokacin ɓatawa.

đź§Źđź§ŹDole sai ka karasa kowane task hakan zai tabbatar da shigar ka wannan airdrop.

I'm certain they will launch Not Coin staking, where those staking$NOT get to earn some allocation of rewards from ecosy...
13/04/2024

I'm certain they will launch Not Coin staking, where those staking$NOT get to earn some allocation of rewards from ecosystem generation.

And I also expect them to add $NOT directly to on Telegram App to enable anyone easily buy $NOT to run viral campaigns.

I have been following the coin doings for a while now and I'm always blown away with their flow of executions.

Very tight coordination and top notch game theory and concepts. The phase 3 looks crazy and what comes next would be crazier even.

I'm certain they may never release a mobile app for the $NOT project. . . That makes the whole plan counter productive. Telegram needs a lot of people to use their Telegram infra and Telegram messenger.

Telegram has successfully found the sweet spot to onboard hundreds of millions of users to the Telegram App via reward based tasks.

Such a smart move!

P.S.: This is not financial advice to buy or trade any crypto.
Repost

MOJO Farming UpdateZaka iya submit wallet address dinka ta EVM ne kawai daga yau zuwa ranar Monday 15th April, akasin ha...
13/04/2024

MOJO Farming Update

Zaka iya submit wallet address dinka ta EVM ne kawai daga yau zuwa ranar Monday 15th April, akasin haka zaka iya rasa abunda zasu baka na airdrop.

Ma'ana wallet address dinka ta Metamask, Ethereum wallet address.

Shawara: Indai kaga post din nan kayi yanzu kada ka jira sei anjima.

Link: mojo.forge.gg

Whales are manipulating the market ahead of Bitcoin halving. People will panic sell while they acquire at a lesser price...
12/04/2024

Whales are manipulating the market ahead of Bitcoin halving. People will panic sell while they acquire at a lesser price before BTC takes a ride 🚀

They'll liquidate many because there is a high expectation that BTC will rise during this halving in 7 days.

Mount your guard

12/04/2024

JUST IN: $Ton flips $Ada, leaving the Cardano network behind to become the 9th most valued Crypto by MC

Idan anyi mining $Notcoin babu kai kada ka damu opportunities din yawa ne dasu a cikin crypto, yanzu haka ana yin na $ME...
12/04/2024

Idan anyi mining $Notcoin babu kai kada ka damu opportunities din yawa ne dasu a cikin crypto, yanzu haka ana yin na $MEME-FI shima telegram-based crypto ne, idan ka fara yanzu kana cikin wadanda s**ayi joining early.
Ga link din nan kayi abinda ya dace danbaiwa
https://t.me/memefi_coin_bot?start=r_f4b72c1118

PARAM sun saka sababbin tasks, sannan sun kara mana points din mu da munyi farming🙏Sei aje ayi tasks din domin samun kar...
12/04/2024

PARAM sun saka sababbin tasks, sannan sun kara mana points din mu da munyi farming🙏

Sei aje ayi tasks din domin samun karin points.

Sannan da yawa daga cikin ku basuyi register da PARAM ba amma suke farming a haka.

Kuyi register tanan👇

https://paramgaming.com/?referCode=580550AF27 #/signup

Idan kuma baka fara ba kayi copy link din kaje cikin Kiwi/Mises browser dinka kayi paste, ka mayar da browser dinka ' 'Desktop site' domin hakan zefi zama simple ka gama register.
It's simple 🤷

Allah yasa mu dace🙏

Ga abinda dan baiwa naku ya samu a Notcoin.WAGMI INSHA ALLAH!
12/04/2024

Ga abinda dan baiwa naku ya samu a Notcoin.
WAGMI INSHA ALLAH!

Address

Gwarinpa
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Digital Marketing posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Digital Marketing:

Share