23/12/2023
kudi, da juya
kudade, da zagawar su cikin gaggawa a duniya, sune "Money
Networks" bayan Information Networks da Social Networks.
Idan ka fahimci menene Web.1 da Web.2 Kuma ka tabbatar
yanzu haka kana cikin su tsundum, toh haka Web.3 na
BlockChain Technology da Crypto Currency zai hadiye ka baka
ankara ba.
Sai dai abubuwan dake alaqa da BlockChain Technology da
Crypto Currency abu ne dake bukatan karatu na musamman,
da training na musamman, dan ka iya Computer da waya ba
zaka iya su ba sai an koya maka.
Dan haka mutanen mu su tashi su san wadannan abubuwan
domin su shigar da addinin su cikin su, su shigar da manufofin
su, tun da wuri kafin muzo muna cewa ai duk arna sun
mamaye....