Arewa Hausa Crypto Course - AHCC.

Arewa Hausa Crypto Course - AHCC. BAYANI AKN CRYTPPOCUREENCY(BITCOIN) DA HAUSA
yadda ake kasuwancin cryptocurrency

Ga mai tambaya yana iya yi, sannan ayi joining telegram group namu
17/02/2022

Ga mai tambaya yana iya yi, sannan ayi joining telegram group namu

Hausa crypto group

A lokaci da kuke ta faman jira ga kalmomi da ake amfani dasu a harkan crypto:FOMO:(fear of missing out) Shi wannan yana ...
17/02/2022

A lokaci da kuke ta faman jira ga kalmomi da ake amfani dasu a harkan crypto:

FOMO:(fear of missing out) Shi wannan yana nufin shiga trading a yayin da kasuwa ke hawa. mafi yawanci sai bayan mutum ya shiga
sannan yage gane ya shiga ne lokacin da kasuwa takai iyakan hawanta, wato karshen tsada da zatayi, ma'ana ka shiga kasuwa lokacin
da mutanen da s**a shiga da wuri suke fita, a lokacin kasuwa zatayi kasa ne ba sama ba. ana cewa "Dont FOMO (kada kayi FOMO)".

HODL: yana nufin ka rike kada ka sayar tukunna. yana nufin mutum kuma yana iya rikewa da dadewa be sayar ba saboda rikewa na
tsawon lokaci zai fi kawo mashi riiba.

EXCHANGE shi wannan yana nufin duk wani shafi na intanet ko wani fage da zaka iya saye da sayarwa a harkan crypto.

BULL: yana nufin mutum wanda yake tunanin kasuwa zatayi sama, kaya ko wani crypto zaiyi sama.

BEAR: yana nufin mutum wanda yake tunanin kasuwa zatayi kasa, kaya ko wani crypto zaiyi kasa.

BULL MARKET: yana nufin lokacin da kasuwa take kyau, mafi yawanci nacin riiba.

BEAR MARKET: yana nufin kasuwa batayi kyau ba, mafi yawanci ana faduwa

TOTAL SUPPLY: yana nufin yawan token (coin) da ake dashi baga daya a kasuwa, duka yawan coin din

MARKET CAP: duka yawan token da yake yawo x farashin token

FUD: fear(tsoro), uncertainty(rashin tabbas), doubt(shakka)

barkan mu da war haka ga duk wanda yayi joining namu cikin wannan fage me albarka. Nagode. ina alfahari daku gaba daya d...
17/02/2022

barkan mu da war haka ga duk wanda yayi joining namu cikin wannan fage me albarka. Nagode. ina alfahari daku gaba daya da kuke anan,
in yanzu kake fara harkan crypto, aji zai fara gobe karfe 6pm. Kafin nan kuje kuyi sign up a kucoin da binance. Ssune manyan
shafi na crypto da zamu dika amfani dasu

kucoin: https://www.kucoin.com/ucenter/signup?rcode=NafebP

Binance: https://accounts.binance.com/en/register?ref=IIEFIPFU

kuyi amfani da link kuyi register sannan ku jira, in kuyi amfani da wani wanda ba wannan ba babu ruwana.
Bayan kunyi register sai kuyi verifying account dinku.

A ajin gobe zamuyi magana akan
1- yanda ake verifying account na KUCOIN and BINANCE.
2- Yanda zaka fara sa kudi a wallet dinka ta hanyar P2P a BINANCE/KUCOIN.

Bayan kuna ta kokarin yin register/signup zanyi karin bayani akan wasu kalmomi da ake amfani dasu a harkan crypto don ku
saba da dasu duka

login-description

17/02/2022

Zanso kuyi mani review akan wannan aji namu

16/02/2022

Barkan mu da war haka, zamu tattauna daku musammam a wannan shafin. sannan kuma zan bude wani shafi daban wanda zaku tattauna da juna akan tafiyan nan da muke gaba daya

***Hanyoyi da za'abi a kiyaye akan wannan tafiya
—ku bada himma kuyi amfani da kanku kuyi tunani
—ni bazanyi ma kowa DM ba, in kunga wani ya shiga DM dinku to scammer ne, amma in aka tambaye zan bada amsa
—in kuma kayi DM dina ba dole bane inyi replyin naka da wuri ba don ina abubuwa da yawa a gama ba
—sunan admin yana nunawa dan kasan da wa kake magana
—kada ka dube ko wani LINK aka turo ma ta DM ko ta comment, don akwai masu scam da yawa, sannan kuma kada ka tura ma kowa kudi, in kayi babu ruwana.
—kayi respecting dina da kowa dake cikin wannan fage, kuma banda fada da jan fada.
—duk abuna nayi sharing ko na koyarma, ba shawara bace akan kasuwanci, kodai zaka iya ko baka iyawa ya rage naka.
—kayi fara da abunda zaka iya sakawa a ciki na kudi, harkan crypto bawai harka bace da zata sa kayi kudi cikin dare daya ba.

16/02/2022

jama'a wanda suke tare damu a gafarce, na shiru da kuka ji daga gare ni kwana biyu. na dan dauki lokaci ne ina shirya course din gaba daya, nagode.

Ku sani cewa wannan aji namu a kyauta yake zo maku, bazaku biya ko sisi ba.

yanzu mu dawo da karfin mu kuma ina fata zaku biyo ni kuma ku bani hadin kai. Nagode

Yadda za’ayi register ko sign up a latoken1-za’asa email address, sai ka danna continue2- sai kasa password naka (dole p...
09/06/2021

Yadda za’ayi register ko sign up a latoken

1-za’asa email address, sai ka danna continue
2- sai kasa password naka (dole password ya dauki abubuwa guda uku
-babban baki (capital letter A,B,C)
-karamin baki (small letter a,b,c)
- lamba (number 1,2,3)
-special character kamar su ($, &, %, #)
3- za’a tura maka code a email sai kayi verifying
4- kayi downloading application nasu

Jama’a barkan mu da warka haka, ga link nan kuyi register kuma kuyi download app wanda dasu zamuyi amfani a wannan cours...
09/06/2021

Jama’a barkan mu da warka haka, ga link nan kuyi register kuma kuyi download app wanda dasu zamuyi amfani a wannan course namu

1- LATOKEN is a home for your investments and money. Join the next financial system now and get $50 credit to pay fees.

https://latoken.com/invite?r=xfvs2geu

2- https://www.binance.com/en/register?ref=GYDV7DIW

LATOKEN is a cutting edge exchange which makes investing and payments easy and safe worldwide. We are bringing trading and banking to a new generation of blockchain to automate transactions processing and save billions of work hours per year.

Jama’a barkan mu da war hakaSabbin videos na nan zuwa ba da dadewa baInda muka tattauna akan abu guda uku:1: yadda ake b...
26/01/2021

Jama’a barkan mu da war haka
Sabbin videos na nan zuwa ba da dadewa ba
Inda muka tattauna akan abu guda uku:
1: yadda ake bude crypto wallet
2: yadda saye da sayarwa na crypto
3: yadda ake shiga airdrop da inda za’a nemo

Kuna iya biyo ni a telegram: https://t.me/HAUSACRYPTOGROUP
kuma kubar comment a kasa in kuna da tambaya

Hausa crypto group

Address

Abuja

Telephone

+2347081091232

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Hausa Crypto Course - AHCC. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Arewa Hausa Crypto Course - AHCC.:

Share