03/12/2025
COMMODITY PRICES UPDATE FROM MAKARFI MARKET TODAY WEDNESDAY 3 DEC. 2025
Masara ( Maize ) Mai Aure tsohuwa ₦22,000 ₦26,000
Masara Mara Aure ₦22,000 zuwa ₦25,000
Sabuwar Masara ( New Maize) ₦23,000 ₦26,000
Dawa (Sorghum) ₦23,000 zuwa ₦26,000
Dawa Fara ₦24,000 ₦26,000
Dauro ₦35,000 zuwa ₦37,000
Gero Sabo ( Mullet) #35,000 #37,000
Wake Fari Manya( Beans 🫛) ₦55,000 zuwa 58,000
Wake Fari Ƙanana ( Beans 🫛 Smoll ₦53,000 zuwa ₦60,000
Jan wake ( Red beans 🫘) N70,000 N80,000
Waken Suya Sabo ( Soya bean 🫛) Silba ₦46,000 zuwa ₦53,000
Waken suya sabo don Fara ₦46,000 zuwa ₦51,000
Waken suya Zafa sabo ₦46,000 zuwa ₦51,000
Wajen suya tsoho Silba ₦50,000 zuwa ₦55,000
Waken suya tsoho zafa idon fara tsoho ₦45,000 zuwa ₦50,000
Shinkafa (Rice 🌾) 2BC ₦25,000 zuwa ₦28,000
Shinkafa (Rice 🌾) ƴar yarima ₦24,000 ₦27,000
Shinkafa tsohuwa ( New Rice 🌾₦27,000 ₦28,000
Alkama (Wheat 🌾) ₦65,000 ₦70,000
Kalwa (Nocust bean cake) Babban buhu ₦130,000 zuwa ₦135,000
Kalwa Ƙaramin buhu ₦105,000 zuwa ₦110,000
Barkono (Pepper 🌶️) ɗan Zagade tsoho ₦20,000 zuwa ₦25,000
Barkono ɗan Zagade Sabo ₦27,000 zuwa ₦30,000
Barkono (Pepper 🌶️) Kimba tsoho ₦25000 ₦30,000
Barkono kimba sabo ₦30.000 ₦40,000
Barkono Daurin Legas Sabo ₦45,000 ₦50,000
Barkono Silba sabo ₦60,000 ₦70,000
Ya danganta da kyan shi da kuma cikon shi
Tattasai pepper 🫑 🫑) ₦35,000 zuwa ₦45,000 zuwa Jimbo bag
Mai L ₦75,000
Shambo ₦35,000 Zuwa ₦45,000 Jimbo bag
Mai L ₦75,000
Rogo Babban Buhu ₦35,000 zuwa ₦45,000
Tumatir (Dry tomatoes) Bushasshe:
Ƴar Zariya Jimbo bag ₦45,000 ₦60,000
Mai L ₦80,000
Ƴar Gamawa Jimbo bag ₦45,000 ₦60, 000
Mai L₦70,000
Ƴar Gashuwa Jimbo bag ₦50,000 ₦65,000
Mai L ₦75,000
Gyada ( Groundnut) Sabuwa Ta Kuli-Kuli ₦130,000 zuwa ₦140,000
Gyada Ta Soyu ₦140,000 zuwa ₦145,000
Shinkafa (Rice 🍚)Tsaba ta Tuwo ₦90,000 zuwa ₦100,000
Shinkafa Ta Dafawa ₦8000.,000 zuwa ₦110,000
Albasa Mai kwara Sabuwa (Onion New Big 🧅 🧅) ₦40000 zuwa ₦50,000 ₦55,000
Albasa yaska (Onion