Arewa marital guidance and Counseling

Arewa marital guidance and Counseling 🟩 BARKA DA ZUWA SHAFIN "ZAMANTAKEWAR AURE DA SHAWARA" 🟩

Assalamualaikum warahmatullah.

Wannan shafi an bude shi ne domin bada shawarwari akan zamantakewar aure, karfafa soyayya, da warware sabani cikin fahimta da tausayi.

02/04/2026

Alhamdulillah!!

03/01/2026

Rayuwar Aure ba Wai kawai wa kake so, ko take So bane! A' a' waye zaku Gina rayuwa tare dashi!

15/08/2025

AREWA24

10/08/2025

Aisha daga kaduna shekaru 22 haddar izu 10, mai nitsuwa SSCE genotype AA.
Lambar yayan ta 09045020561

10/08/2025

Miji zai yiwa matar sa laifi, ya tabbatar fa ya mata laifi amma ba zai bata hakuri ba. Wai me yasa mafi yawancin maza haka?

❓ Me ke kawo wa budurwa yawan sha'awa?Yawan sha’awa a jikin budurwa yana faruwa ne sakamakon haɗin gwiwar abubuwa masu y...
10/08/2025

❓ Me ke kawo wa budurwa yawan sha'awa?

Yawan sha’awa a jikin budurwa yana faruwa ne sakamakon haɗin gwiwar abubuwa masu yawa — daga hormone, tunani, abinci, jiki, da yanayin rayuwa.

🔍 Ga abubuwan da ke haddasa hakan:

🧬 1. Hormonal Changes (Canjin Hormone)

A lokacin balaga (puberty), hormone irin su estrogen da progesterone sukan hauhawa

Wannan yana kara tasirin sha’awa, musamman kusa da lokacin ovulation (fitowar ƙwai)

🧠 Mace zata fara jin buƙatar kusanci ko tausayawa jiki — ba lallai ba ne ta fahimta da kanta ba.

🧠 2. Tunanin soyayya ko kallon abubuwan da ke tayar da sha’awa

Kallon hotuna, labarai, ko ko’ina da ake ambaton jima’i

Ko damuwa da sha’awar saurayi, soyayya ko ƙauna

Sha’awar zata iya hauhawa — ba tare da mace ta tabuka komai ba

🍛 3. Abinci ko abubuwan da ke motsa hormone

Abinci kamar:

Dabino

Avocado

Kankana

Cokulat

Madara da kayan sukari

Wadannan na motsa jiki, zuciya da ƙara sinadarin dopamine wanda ke tayar da sha’awa

🩸 4. Kusa da lokacin ovulation

Kusan kwanaki 12–16 bayan fara haila, mace na samun ƙarin sha’awa da nutsuwa ta jiki

Wannan shine lokacin da jiki ke “shirya daukar ciki” — yana kiran sha’awa

😰 5. Damuwa (Stress) da Rashin bacci

A wasu budurwai, damuwa da bacci kaɗan na iya ta da jiki da sha’awa

Yana sa jiki ya nemi natsuwa ta jiki

🔒 6. Yin wasa da jiki (ma********on ko wasa da nono/gaba)

Idan mace ta saba shafa kanta, ko jin wani ya taba ta – sha’awar na karuwa

Wannan na sake gina ƙwaƙwalwa da sakon “jin daɗi” a hankali

🧊 Idan Budurwa tana fama da yawan sha’awa tana so ta rage shi, ga wasu matakai:

Guji kallon abubuwa masu motsa zuciya (TV, social media, hotuna)

Rage kadaici da yawan kwanciya keɓe

Karanta littattafan hankali da addini

Cin abinci mai sauki – guji sukari da cokulat da yawa

Aiki da motsa jiki – kamar jogging ko walking

Arewa marital guidance and Counseling

10/08/2025

Gidan aure akwai jarrabawa, zawarci akwai jarrabawa, amma zafın radadin zawarci ya fi na gidan aure. Kada wata ta birkitaki!

Dan Uwa, tun kafin ka auri yarinya, ka yi nazari sosai a kanta. Ka fahimci wacece ita kafin ka ɗaura aure da ita.1. Idan...
10/08/2025

Dan Uwa, tun kafin ka auri yarinya, ka yi nazari sosai a kanta. Ka fahimci wacece ita kafin ka ɗaura aure da ita.

1. Idan har ka bata mata rai, ka bata hakuri, amma taki yafe maka, har ta dauki kwanaki ko sati ba tare da ta sake ba, tana kin daukar kiran ka, ka sani wannan ba matar aure bace.

2. Idan har ka nuna mata abin da kake so ta yi, kuma bai saɓa wa dokar Allah ba, amma taki yi, to ka sani idan ka aureta za ka sha wahala.

3. Idan har tayi kuskure, ka gyara mata cikin hikima, amma taki karɓa ta dage cewa ita ce mai gaskiya, wannan ba matar aure bace.

4. Idan ta san baka son wani abu, ka kuma fada mata haka, amma ta cigaba da aikata shi, to wannan ba matar aure bace.

5. Idan bata da natsuwa da tausayin miji, sai dai ta nemi hakkinta kawai amma ta manta nata nauyin, ka yi taka-tsantsan, aure zai zama ƙunci.

6. Idan bata da ikon hakuri da jure ƙalubale tare da kai, tana son rayuwa mai sauƙi kawai ka sani wannan ba matar aure bace.

7. Idan ta fi saurarar shawarar wasu akan naka, musamman a cikin harkokin gida, hakan zai zama matsala a aure.

Milhart ✍️

10/08/2025

Akwai Bazawara haihuwa daya fara tas daga Bauchi mai RVS
Shekaru 26

Address

Yahaya Madawaki Way, Arewa House Katsina
Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa marital guidance and Counseling posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share