Hon.Musa Sada Ɗansadau Foundation Media Forum

Hon.Musa Sada Ɗansadau Foundation Media Forum Service To Humanity is our Concern

MURMUSHIN SADA NE Hon. Musa Sada Ɗansadau Allah ya ida nufi Katsina central insha Allah
28/07/2026

MURMUSHIN SADA NE
Hon. Musa Sada Ɗansadau
Allah ya ida nufi Katsina central insha Allah

BADA ƘURI'AR KA INDA ZA TA AMFANE KA DA SAURAN AL'UMMA.Dist. Musa Sada Ɗansadau ya na da kyakkyawar niyya idan mu ka ba ...
23/07/2026

BADA ƘURI'AR KA INDA ZA TA AMFANE KA DA SAURAN AL'UMMA.
Dist. Musa Sada Ɗansadau ya na da kyakkyawar niyya idan mu ka ba shi dama.

HALI ABOKIN TAFIYAHon. Musa Sada Ɗansadau ya ka ƙauracewa tafiyar da ba adalci a cikin ta saboda Allah ba ya son zalunci...
22/07/2026

HALI ABOKIN TAFIYA
Hon. Musa Sada Ɗansadau ya ka ƙauracewa tafiyar da ba adalci a cikin ta saboda Allah ba ya son zalunci da azzalumai. Gurin sa shi ne inganta rayuwar al'umma da ƙoƙarin kawo canji a jagoranci domin al'ummar jahar Katsina su sa mu yanayi na rayuwa mai kyau da inganci. Allah ya ba ka nasara.

KO WA YA ƘI KA DA ƊA TO ZAI GAN KA DA JIKAN KAN KA KA NA TAWAI INSHA ALLAH
06/07/2026

KO WA YA ƘI KA DA ƊA TO ZAI GAN KA DA JIKAN KAN KA KA NA TAWAI INSHA ALLAH

05/05/2026

Address

Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon.Musa Sada Ɗansadau Foundation Media Forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share