12/05/2025
๐ Crypto Is A Game Of Emotions ๐
โ๏ธโ Cryptocurrency Zamu Iya Cewa Kasuwa Ce Dake Karษar Kuษi Daga Hannun Matsoratan Ta Guda Biyu (Masu Yin Fomo Da Masu Yin Fud) Ta Bayar Dasu Ga Mutune Biyu (Masu Haฦuri, Da Masu Ilimin Ta).
Wannan Tsoro Yana Faruwa Ne Saboda Dalilai Guda Biyu.
https://t.me/+MEMOSdw3sVVhMDY0
๐ 1. FOMO: Abinda Bature Yake Nufi Dashi, Fear Of Missing Out.
Misali A Dai Dai Lokacin Da Coins Ya Ke Kan Tashi, Akwai Wani Abu Da Zakaji Zuciyarka Tana Raya Maka Cewa "Yi Sauri Ka Shiga Kar Yaci Gaba Da Tafiya Babu Kai" Wannan A Takaice Shi Ake Kira Da FOMO.
๐ 2. FUD: Abinda Bature Yake Nufi Dashi, Fear, Uncertainty, And Doubt.
Misali Kaine Ka Sayi Coins, Sai Aka Samu Akasi Yayi ฦasa, Akwai Wani Abu Da Zuciyar Ka Zata Ke Raya Maka "Ka Siyar Kar Kuษin Ka Su ฦarasa Tsiyaye Wa, Ka Siyar Kar Yaci Gaba Dayin ฦasa, Ka Siyar Ka Sayi Wani Coin ฦin Daban Da Yake Tashi Ka Maida Asara, Dss" Wannan A Zahirance Shi Ake Kira Da FUD.
โ๏ธโ Waษannan Tsoro Guda Biyun Sune Musabbabi Wajen Jawowa Mutane Da Yawa Asara A Cryptocurrency.
Saboda A Kullum Shi Wanda Yake Fomo Yana Siya Ne A Lokacin Da Coins Ya Tashi, Yake Saran Zaici Gaba Da Tashi, Sai Kuma A Samu Akasi Price ฦin Yayi ฦasa. Wanda Shi Kuma Mai FUD Sau Da Dama Yana Da Kokarin Yayi Holding Amma Kwatsan Sai A Samu Wani Labari, Ko Shaci-faษi Da Zai ฦarsasa Masa Tsoro Ya Saida Abinda Yake Riฦe Dashi.
Yau Mutane Dayawa Sun Hau FOMO Saboda Pumping Da Pi Yayi, Domin Gujewa Irin Haka Dole Kakoyi Hakura Dasayan Coin Inhar Yariga Yatashi Because Before You Think About Making Profit, First You Need To Think About How To Protect Your Initial Capital
Allah Yasa Mudace
Follow for more signal nd crypto knowledge
https://t.me/+MEMOSdw3sVVhMDY0