02/08/2026
Loan ɗin Moniepoint
suna bayar da loan daga ₦500,000, abin da ya sa ake bai wa mutum shi ne kasancewarsa Merchant. Ma'ana, ba POS kaɗai kake da shi ba, kana da POS sannan kuma kana wata sana'a, kuma kana da shagonka. Misali, ina da POS sannan ina da shagon provisions.
Idan za a ba ni ₦500,000, zan biya cikin wata shida. Za su ɗora interest na ₦88,000. Idan aka ba ni ₦500,000, zan biya ₦588,000. Yadda suke yi shi ne duk wata za su riƙa cire wani kaso na kuɗin tare da ribar su. Misali, idan loan ɗin ₦500,000 ne na wata shida, duk wata za su cire kusan ₦98,000 har tsawon wata shida. Idan kuma ka ga buƙatarka ta biya kafin cikar wa'adin, misali bayan wata biyar ka gama biyansu gaba ɗaya, idan ka sake buƙatar loan za su iya ƙara maka. Interest ɗinsu ba shi da yawa. Akwai ma na sati-sati, gwargwadon yadda ka ga ya fi dacewa da kai.
NB: Wannan loan ɗin na 'yan kasuwa ne kawai masu cika waɗannan sharuɗɗa:
- Dole ne kana da POS.
- Dole ne kana wata sana'a, ba POS kaɗai ba.
- Dole ne kana da shago.
- Za ka nemo Grantor ɗaya idan loan ɗin daga ₦500,000 zuwa ₦4,000,000 ne. Idan kuma daga ₦5,000,000 zuwa sama ne, za ka kawo Grantors biyu.
- Idan ba ka kai wata huɗu da karɓar POS ɗinka ba, ba za su ba ka loan ba.
- Idan kana yin transactions kuma kai Merchant ne, za su ba ka loan gwargwadon yawan transactions ɗinka. Adadin loan ɗin na iya fara daga ₦500,000 har zuwa ₦100,000,000.
Idan ka san ka cika waɗannan sharuɗɗa, ka turo min saƙo ta DM.
Ina bada POS ɗin Moniepoint, kuma ina aikawa duk inda kake. 🙏
Kuyi mana sharing don wasu su amfana