Strivers Phones

Strivers Phones Barka da zuwa Strivers Phones! No. 12 Lukoro Plaza B, Farm Center, Kano.

09124473798
08084556634
09129029651
07064346841

Redmi note 10s64gb 6ram 100k Face unlock and Fingerprint 🫆Kwasha kwasha 😁
05/10/2026

Redmi note 10s
64gb 6ram
100k
Face unlock and Fingerprint 🫆

Kwasha kwasha 😁

Ina amfani da kamfanonin wayoyin nan guda biyu, don haka wannan review ne na gaskiya da adalci, bisa fahimta da experien...
01/10/2026

Ina amfani da kamfanonin wayoyin nan guda biyu, don haka wannan review ne na gaskiya da adalci, bisa fahimta da experience ɗina.

iPhone
1. Idan kana son wayar da za ka yi amfani da ita wajen video da photo content creation, ina ganin babu wayar da kake buƙata k**ar iPhone.

2. Babu wata waya da ta kai iPhone wajen VIDEO QUALITY. A bangaren video na smartphone, iPhone ta yi fice sosai. Haka zalika, iPhone ta fi bada ingantaccen video kai tsaye daga camera, ba tare da yawan gyara ba.

3. Idan kana shirin sayen waya musamman domin video content creation, shawarar da zan baka ita ce ka tafi kai tsaye zuwa ga iPhone, daga iPhone 13 Pro zuwa sama. In shaa Allah za ka haska birnin ka.

Idan kuma kana son battery mai ƙarfi da riƙe chaji a iPhone, idan ka samu Pro Max daga 13 series zuwa sama, za ka ji daɗin hakan sosai.

Samsung
Samsung tana da kyakkyawan display, customization mai yawa, multitasking da freedom da Android ke bayarwa, wannan ne dalilin da yasa na kasa barin Samsung gaba ɗaya har yanzu. Camera ɗinta ma tana bada hotuna masu kyau sosai, musamman idan kana son hoton da yake da ƙarfi da details.

Samsung ita ce wayar da ta fi kowacce waya fice wajen zoom. Idan kana son daukar abubuwa masu nisa, musamman wajen events, ko lokacin da kake son samun details daga nesa, Samsung S Ultra tana da matukar amfani.

A takaice, a fahimta ta:

📱 Video: iPhone
📸 Photo: iPhone/Samsung — ya danganta da preference
🔭 Zoom: Samsung
🔋 Battery: Samsung Ultra da iPhone Pro Max duka suna da kyau, amma iPhone sunfi saurin cika da wuri, suma su riƙe maka chajin k**ar android.
⚙️ Customization & Freedom: Samsung
🎥 Overall Content Creation: iPhone

Wannan su ne sabbin rigar wayoyin da na saka wa wayoyi na a Strivers Phones, S26 Ultra da iPhone 17 Pro Max.

New Month, Prices updated. 🚨SAMSUNG Original — DirectUK/Sealed A52 5G (128GB) 2 SIM — ₦175,000 (+ screen guard & cover) ...
01/10/2026

New Month, Prices updated. 🚨

SAMSUNG Original — DirectUK/Sealed

A52 5G (128GB) 2 SIM — ₦175,000 (+ screen guard & cover) Direct UK

A53 5G (128GB) 2 SIM — ₦205,000 (+ screen guard & cover) Direct UK

A53 5G (256GB) 2 SIM — ₦225,000 (+ screen guard & cover) Direct UK

A54 5G (128GB/6GB) 1 SIM + eSIM — ₦230,000 (+ screen guard & cover) Direct UK

A54 5G (256GB/8GB) 2 SIM— ₦270,000 (+ screen guard & cover) Direct UK

Fold 4 (One Screen) 256/12GB direct UK — ₦210,000
Fold 4 (One Screen) 512/12GB direct UK — ₦220,000
Fold 5 (One Screen) 256/12GB Direct UK — ₦260,000

S9+ (2 SIM, sealed) — ₦190,000
S10e (128GB, 1 SIM) Direct UK — ₦165,000
S10 (128GB) Direct UK— ₦200,000
S10 (128GB) sealed — ₦220,000
S20 (128GB) 2 SIM sealed — ₦220,000
S20+ (256GB, 2 SIM) sealed— ₦230,000
S21 (1 SIM + eSIM) — ₦230,000
S21 (2 SIM) — ₦240,000
S21 (256GB) sealed — ₦260,000
S21 Ultra (256GB, 2 SIM) sealed — ₦400,000
S22 (256GB) Direct UK — ₦285,000
S22 (128GB) sealed — ₦300,000
S22 (256GB) sealed — ₦310,000
S22+ (128GB, 1 SIM + eSIM) Direct UK — ₦350,000
S22 Ultra (128GB, 2 SIM) Direct UK — ₦435,000
S22 Ultra (256GB, 2 SIM) sealed — ₦500,000
S22 Ultra (512GB) Direct UK — ₦520,000
S23 (2 SIM) — ₦370,000
S23+ (256GB, 2SIM) — ₦460,000
S23 Ultra 256GB — ₦640,000
S24 (128GB) Direct UK — ₦500,000
S24 (256GB) Direct UK — ₦530,000
S24+ (256GB) Direct UK — ₦640,000
S24 Ultra 256GB sealed — ₦900,000
S25+ (256GB) Direct UK — ₦760,000
S25 Ultra (256GB) sealed — ₦1,080,000
S26 Ultra (256/12GB) — ₦1,340,000
S26 Ultra (512/12GB) — ₦1,550,000
Fold 4 256GB — ₦550,000
Fold 5 (2SIM, 256GB) sealed — ₦720,000
Fold 5 (512GB) sealed — ₦770,000
Fold 6 (256GB) — ₦1,080,000
Fold 7 (256GB) — ₦1,660,000

Samsung Brand NEW

A06 (64/4GB) — ₦153,000 🇳🇬
A06 (128/4GB — ₦175,000
A07 (64/4GB) — ₦170,000
A07 (128/4GB) — ₦190,000🇳🇬
A16 (128/4GB) — ₦210,000
A17 (128/4GB) — ₦235,000
A17 (128/6GB) — ₦265,000
A17 (256/8GB) — ₦325,000
A17 (256/8GB) — ₦357,000 5G
A26 (128/6GB) — ₦302,000
A26 (256/8GB) — ₦385,000
A27 (128/6GB) — ₦328,000
A27 (256/8GB) — ₦405,000
A36 (128/8GB) — ₦365,000
A36 (256/12GB) — ₦420,000
A37 (128/8GB) — ₦410,000
A37 (256/8GB) — ₦455,000
A56 (128/8GB) — ₦435,000
A56 (256/8GB) — ₦490,000
A56 (256/12GB) — ₦540,000
A57 (256/8GB) — ₦535,000
A57 (256/12GB) — ₦600,000
A57 (512/12GB) — ₦655,000
F17 (128/6GB) — ₦278,500 5G
F70E (128/4GB) — ₦215,000 `5G + 6,000mAh`
M16 (128/6GB) — ₦250,000
M17E (128/4GB) — ₦205,000 `5G + 6,000mAh`
M17 (128/4GB) — ₦245,000
M17 (128/6GB) — ₦278,500
M36 (128/6GB) — ₦300,000
Tab A9+ (64/4GB) — ₦325,000 tab..
A11 (128/8GB) — ₦300,000 tab...

01/10/2026

iphone 11 128gb DM Available 😍

200k only

Allah ubangiji ya sanya alheri ale Bowbow
26/09/2026

Allah ubangiji ya sanya alheri ale Bowbow

Alhamdulillah 🤍 Munyi biki mun gama Allah ubangiji ya basu zaman Lpy da kwanciyar hankali 🤲🏻
26/09/2026

Alhamdulillah 🤍
Munyi biki mun gama Allah ubangiji ya basu zaman Lpy da kwanciyar hankali 🤲🏻

Available in shop✅ Pro and pro max✅
22/09/2026

Available in shop✅
Pro and pro max✅

$760 shine kuɗin aka ƙiyasta (Bill of Management — BOM) kamfanin Apple sun kashe akan muhimman sassa na ko wacce wayar “...
15/09/2026

$760 shine kuɗin aka ƙiyasta (Bill of Management — BOM) kamfanin Apple sun kashe akan muhimman sassa na ko wacce wayar “iPhone Duo”.......

Yanda raberaben kuɗaɗen ya kasantu;

• Inner Foldable OLED Display — Screen ɗin ciki mai lanƙwasuwa akan $250

• Processor — Apple A20 Pro processor akan $280

• Titanium Enclosure & Hinge — Casing da ke riƙe da sauran sassan akan $160

• Storage & Memory — 256GB ROM ya ja $100, sannan 12GB RAM kuma ya ja $50. Jimillar kuɗaɗen zai k**a $150

• Outer Cover Display — ƙaramin screen ɗin waje akan $80

• Camera Modules — 48 Megapixels main sensor da kuma Ultra-wide sensor akan $80

• Battery & Power — akan ƙasa da $10

A ƙasafin kuɗin zamu lura cewa Inner Foldable OLED Display kaɗai ya tafi da kusan kaso talatin da uku (33%) na baki ɗaya Bill of Management ɗin.

Bayan cimma yarjejeniyar kasuwanci tsakanin kamfanin Apple da kuma Samsung Display, Samsung Display sun amince zasu samarwa da Apple “Foldable Display” na duk wata Foldable phone da zasu samar cikin shekaru uku masu zuwa...

Farawa da iPhone Duo, sun samar musu da kowanne Inner Foldable OLED Display akan $250, hakan na nufin sunyi making billions of dollars da kamfanin Apple tun ba a je ko ina ba..

Indai batun Display ne to a barwa kamfanin SAMSUNG! 🔥

🍏 iOS 27 Is Now AvailableApple has released iOS 27. The update supports iPhone 11 and newer models. iPhone X is no longe...
15/09/2026

🍏 iOS 27 Is Now Available

Apple has released iOS 27. The update supports iPhone 11 and newer models. iPhone X is no longer supported.

Liquid Glass gets a more precise transparency slider. AirPods now have a system equalizer. Photos adds perspective controls, and app icons have been updated.

The file system, apps, and Spotlight search should open much faster. Wi-Fi disconnects sooner after leaving a café or home. Apple Intelligence expands, while Siri as a full AI agent begins rolling out in October. Calendar cycle tracking and broader parental controls are also included.

Address

No. 12 Lukoro Plaza B, Farm Center
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Strivers Phones posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share