Gonar Crypto

Gonar Crypto | •Shafin ilmantarwa a harkar yanar-gizo, cikin harshen Hausa• |

Mu gwada wannan, ko zamu samu na Gas Fee. AIRDROP NE NA SOLANA. Ku bude wannan Link din a cikin Chrome browser 👇👇https:/...
30/11/2024

Mu gwada wannan, ko zamu samu na Gas Fee. AIRDROP NE NA SOLANA.
Ku bude wannan Link din a cikin Chrome browser 👇👇

https://chillpnut.io/inv/kAupfbxnhV

Bayan ya bude, sai kayi Copy na Solana wallet address naka daga Phantom wallet ko BonkBot ka saka, a wajen da akace ka saka Wallet Address, sai ka danna wajen DASHBOARD.
Idan ya bude zakaga Bangaren Airdrop, sai ka shiga wajen. Akwai tasks da zakayi wanda kowanne akwai adadin Token da zasu baka. Bayan kayi task din sai kayi Claim na Token din.
Akwai Wajen withdraw, zaka iya withdraw idan Token din daka tara yakai 8,000🙏

DEX TRADING FREE SIGNALS Kasancewar Bull Run muke shiga sanan kowa yasan a yanzu Memecoins ke bada kudi, musamman a Sola...
16/11/2024

DEX TRADING FREE SIGNALS
Kasancewar Bull Run muke shiga sanan kowa yasan a yanzu Memecoins ke bada kudi, musamman a Solana Blockchain. Ya kamata kayi kokari ka samu Memes masu kyau wanda Insha'Allah zasu iya maka 50x zuwa sama.
Zaku iya shiga WhatsApp Group dinmu na Dex Trading. It's 100% Free👇

https://chat.whatsapp.com/GmP38Utwlzm3l2rfb3jyqU

Idan kayi RoOLz na Telegram, zaka iya zuwa ka duba Allocation naka, sannan Kayi Claim zuwa Exchanger da kakeso. Za'a far...
31/10/2024

Idan kayi RoOLz na Telegram, zaka iya zuwa ka duba Allocation naka, sannan Kayi Claim zuwa Exchanger da kakeso. Za'a fara trading 7/11/2024. Congratulations 🎉

INSHA'ALLAH GOBE LARABA ZAMU FARA📌MASU SON FARA DEX TRADING:  Mutane da yawa sunamin magana ta DM akan sunason koyon DEX...
29/10/2024

INSHA'ALLAH GOBE LARABA ZAMU FARA📌

MASU SON FARA DEX TRADING:

Mutane da yawa sunamin magana ta DM akan sunason koyon DEX Trading, in koya musu yadda akeyi. Ku sani DEX Trading ba abune da zan tsaya Lokaci Guda in koya maka cikin karamin lokaci ba, that's impossible.
Saboda haka ga wanda bai iya Trading a DEX ba, yakeson koyo, zan sake yin Class a Telegram ga wanda suke ra'ayin shiga domin koyon Trading din, amma i'm sorry, ba kyauta bane. Ga duk wanda yake da Ra'ayin shiga zai biya 5k.
A baya munyi karatu a cikin Class din, wanda Alhamdulillah akwai wadanda yanzu suna cin ribar abin. Har yanzu dai a cikin wannan Channel din zamu sake karatun, saboda haka wanda suke ciki kuma basu fahimta ba, sai su tsaya su kara nutsuwa su fahimta, sannan wanda yake ciki babu bukatar sai ya sake biya, domin dama nace Lifetime ne idan ka biya.
1. Yaya zan bude wallet (saboda a wallet ake DEX Trading ba a Exchange ba)
2. Yaya ake DEX Trading (buying and Selling)
3. Wanne bincike ya kamata nayi kafin na sayi Token
4. Yaya zanyi Tracking na wallet (trading da yakeyi da kuma gane Tokens da yake Holding)
Wadannan sune list na abubuwan da zamuyi a Class din, sannan zai kasance ne a Telegram, saboda haka dole sai kanada Telegram kafin shiga.
Wanda suke da sha'awar shiga zasu iya min magana ta DM 09123067726.
Zamu fara ranar Laraba Insha'Allah 🙏

Da yawan yan baiwa da suke Telegram Mining basu san wannan ba, gashi kwana 7 ya rage suyi snapshot, sannan zai shiga kas...
23/10/2024

Da yawan yan baiwa da suke Telegram Mining basu san wannan ba, gashi kwana 7 ya rage suyi snapshot, sannan zai shiga kasuwa 7 November. Tasks kawai zaka rikayi ka tara GEMS wanda za'ayi convert nasu zuwa $GODL Token ranar 7 November. Zaka iya farawa yanzu kaui tasks din 👇

https://t.me/ROoLZQuest_bot/GODLIKE?startapp=referrerCode_eq_OLRYUY1RI

SABABBIN DEX TRADERS   ⚠️CAUTION ⚠️Kamar yadda koyaushe nake fada muku, Trading a DEX yana da matukar risk sosai, domin ...
22/10/2024

SABABBIN DEX TRADERS
⚠️CAUTION ⚠️

Kamar yadda koyaushe nake fada muku, Trading a DEX yana da matukar risk sosai, domin ana asara sosai a cikinta, musamman idan ya kasance kana newbie, sannan kuma baka iya controlling emotion dinka. Wannan dalilin yasa nake yawan fada cewa, Kada ka taba yarda ace ganin ribar da kaga muna posting itace ta rinjayeka ka fara trading. Wlh wlh wlh matukar ka yarda ganin ana posting an samu 1x, 2x, 5x, ko 50x ya rudeka kaje ka fara trading a DEX, to zakayi asarar da baka taba tunani ba. Mu da muke saka maka screenshot na an samu Profit kana gani, sai ka koma zaginmu, (I'm sorry idan abinda na fada din yayi tsauri. Amma gaskiya ne na fada maka).
Idan zakayi trading a DEX, ya zamana ka saka kudin da idan ka rasasu bazaka damu ba, sannan kada ka saka kudin da zaka bukacesu nan kusa, sannan ka kasance mai hakuri, a karshe kuma ka kasance mai iya jure asara, domin matukar asara zata koreka a DEX trading to kada ka fara. Wadannan kadan kenan daga ka'idojin trading. Idan kasan bazaka iya ba kawai ka hakura, matukar kuwa kayi, to ina tabbatar maka da cewa danasani shine zai biyo baya🙅
Allah sa mu dace🙏

SCROLL basu kyauta mana ba. Iya abinda na tsira dashi kenan😢 Wanda s**ayi interacting da SCROLL Blockchain zasu iya zuwa...
22/10/2024

SCROLL basu kyauta mana ba. Iya abinda na tsira dashi kenan😢
Wanda s**ayi interacting da SCROLL Blockchain zasu iya zuwa su duba Allocation nasu.
Amma dan Allah kada ku tambayeni Link din yi saboda wannan ba Mining bane, ba kuma ba Register akeyi ba🙏 Wanda s**a san sunyi sun san me nake nufi, zaku iya dubawa ta wannan Link din 👇

https://claim.scroll.io/

WANNAN HANYA CE DA ZAKA IYA TURA SOLANA ZUWA WALLET NAKA CIKIN SAUKIIdan zakayi Withdraw na SOL daga wasu Exchange din, ...
22/10/2024

WANNAN HANYA CE DA ZAKA IYA TURA SOLANA ZUWA WALLET NAKA CIKIN SAUKI

Idan zakayi Withdraw na SOL daga wasu Exchange din, kamar Bybit, Binance, Bitget da sauransu, suna daukar Solana na $1.5 a matsayi Gass fee.
Idan kuma zakayi withdraw daga CoinEx Exchange, zasu dauki Solana na $0.01 ne kacal. Ina ganin wannan babban sauki ne garemu, sannan minimum withdrawal 0.02 ne, daidai da $3.4 kenan.
Kuyi download na CoinEx a Playstore, wajen referral code kusaka wannan👇👇

y3ges

Akwai Opportunities da zan kawo muku ga duk wanda yayi Amfani da wannan referral code din, a matsayin Business Ambassador nasu Insha'Allah. Sannan zaka iya yin P2P dinka a ciki.

Alhamdulillah. A yau ne CoinEx s**ayi appointing dina a matsayin Businesses Ambassador nasu. Ina mai rokonku dayin Regis...
21/10/2024

Alhamdulillah.
A yau ne CoinEx s**ayi appointing dina a matsayin Businesses Ambassador nasu. Ina mai rokonku dayin Register ta karkashina, tare da sanar daku Insha'Allah zan gabatar muku da Opportunities ga wanda s**ayi register ta Link dina kawai, nan bada jimawa ba insha'Allah.
Abinda zakuyi shine ku shiga ta wannan link din na kasa kuyi Register, ko kuma kuyi download na CoinEx sai kuyi Register ta ciki, tare da saka code dinnan dake kasa a wajen Referral Code.
Idan kunyi KYC, a ciki akwai wajen da zakuyi P2P, kuyi Deposit. Sannan sunada sauki FEE, zaku iya amfani dasu wajen withdrawal na Solana, minimum withdrawal nasu bashida yawa, zaka iya withdraw na solana na karamin kudi a ciki.
Idan link din yaki budewa kokuma App din yana muku Loading sosai, sai ku kunna VPN, zaiyi Insha'Allah.

Link: https://www.coinex.com/register?refer_code=y3ges

Referral Code: y3ges

Kada ku manta da saka Referral Code din, Insha'Allah akwai opportunities nan gaba, ga wadanda s**ayi amfani da Code din🙏

MENENE DEX TRADING? DEX Trading shine trading na sababbin Tokens da ake kirkira akan kowanne Blockchains, kamar ETH Chai...
20/10/2024

MENENE DEX TRADING?

DEX Trading shine trading na sababbin Tokens da ake kirkira akan kowanne Blockchains, kamar ETH Chain, BNB Chain, SOLANA Blockchain, da sauransu.

YAYA AKE DEX TRADING?

Anayin Trading a DEX ne ta hanyar siyan Native Coin na Blockchain sannan a rika swapping zuwa Tokens din dake kan shi wannan Blockchain din, ta hanyar amfani da Decentralised Applications da akan shiga ta cikin wallets. Misali idan ina son zanyi trading na Token din dake kan Ethereum Blockchain, zan sayi Ethereum ne daga cikin kowaccce Exchanger sai na tura cikin wallet din da nake amfani dashi, misali Metamask, sai na rika swapping na wannan ETH din zuwa token din da nakeson siya, ta hanyar amfani da UNISWAP, Uniswap daya ce daga cikin Decentralised Apps da akanyi swapping na Token akan ETH Blockchain. Sannan idan zakai Trading na Tokens dake kan Solana Blockchain, shima zaka sayi SOL daga cikin kowaccce Exchanger sai ka tura wallet naka Misali Phantom wallet, shima zaka rika amfani da wannan SOL din wajen swapping nasa zuwa Token din da zaka siya, ta amfani da Jupiter ko Raydium, suma sun kasance popular Decentralised Apps da ake swapping na Tokens dake kan Solana Blockchain a cikinsu. Haka kowanne Blockchain zakayi amfani da Native Coin na Blockchain din ne wajen Trading din. Wannan shine yadda ake DEX TRADING.
Saidai akwai Telegram BOTs da ake amfani dasu a kowanne Blockchain, wanda s**an saukakawa mutum wajen Trading ta hanyar siya da siyarwa cikin sauki da sauri, ba kamar yadda zakayi da kanka ta cikin wallet ba.
Su kuma kana bude BOT din zaiyi maka Creating na Wallet sannan sai kayi Copy na Wallet address din kayi Deposit a ciki (Note: kada kaji tsoron hakan domin kudinka yana safe, babu wata matsala) bayan kayi Deposit a Bot din akwai wajen Buy da kuma Selling, sannan akwai wajen Withdraw🤗
A solana Blockchain muna amfani da BonkBot ne ga link din da zaka shiga kai tsaye zai bude maka Wallet sannan zaka iya Deposit nan take👇👇

https://t.me/bonkbot_bot?start=ref_btwum

YAYA ZAN SAYI TOKEN SANNAN YAYA ZAN SIYAR?

Akansa zan cigaba insha'Allah, ku shigo Group dinmu na WhatsApp 👇👇

https://chat.whatsapp.com/GmP38Utwlzm3l2rfb3jyqU

PART 2  Abu na gaba da ake dubawa yayin trading a na Token shine, ka tabbatar da Liquidity na Tokens din is Locked and B...
20/10/2024

PART 2

Abu na gaba da ake dubawa yayin trading a na Token shine, ka tabbatar da Liquidity na Tokens din is Locked and Burned 🔥
Locking na Liquidity na nufin kulle liquidity na shi wannan Token din, saidai akan iya a kulleshi na tsawon wani lokaci kawai, ta yadda bayan shi wannan lokacin ya cika za'a iya cire Liquidity na shi wannnan Token din, kullewar na iya zama na tsawon 1 hour, 2 hours, 1 week, 1 month ko 1 year, ya danganta da yadda DEV na Token din ya saka, idan nace DEV ina nufin Developer, wato wanda ya kirkiro shi wannan Token din.
Liquidity Burned, kuma na nifin Burning din Liquidity din, wanda matukar akayi hakan to hakan na nufin babu wanda zai iya cire, kokuma taba wani abu daga cikin Liquidity na Token din, koda kuwa shi kansa wanda ya kirkiri Token din ne. Hakan zai bawa investors kwanciyar hankali wajen saka kudinsu, domin sun san babu wanda zai sake samun damar taba Liquidity na Token din.
Wannan ma daya ne daga cikin abubuwan da akan duba a Token yayin Trading 🤗
Still zan cigaba insha'Allah.
Sannan zaku iya shiga Group dinmu na Dex Trading 👇👇

https://chat.whatsapp.com/GmP38Utwlzm3l2rfb3jyqU

Address

Albasu LGA
Kano
712104

Telephone

+2349123067726

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gonar Crypto posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Gonar Crypto:

Share