Apex Crypto Hub

Apex Crypto Hub Apex Blockchain Hub trains & provides investment consulatations.

This became almost necessary due to growing number of scams and ponzi investments in the name of cryptocurrency and Blockchain technology.

ON-CHAIN ANALYSISAlhamdullillah!On-Chain Analysis yana nufin hanyar binciken sahihancin coin tin daga cikin mahaifiyar s...
05/09/2023

ON-CHAIN ANALYSIS

Alhamdullillah!
On-Chain Analysis yana nufin hanyar binciken sahihancin coin tin daga cikin mahaifiyar shi wato (Blockchain),ana amfani da wannan hanyar binciken domin sanin sahihancin coin Dan gudun faɗawa hannun ƴan Allah ya baku mu samu koda mun tafi yawon buɗe ido,masu jajayen kunne nake nufi Turawan dake ƙirƙirar "Scams Project" domin suyi Rugpull su gudu da kuɗin mutane.
ATAIƘAICE On-Chain ANALYSIS Yana nufin hanyar bincike wadda ake amfani da ita domin gano ingancin coin ko kuma rashin ingancin sa ta hanyar amfani da Bayanan dake kan Blockchain.

ME AKE DUBAWA YAYIN GABATAR DA ON-CHAIN ANALYSIS

1•Active Addresses
2•Transaction Volume
3•Supply Distribution
4•Total Value Locked

ACTIVE ADDRESSES
Active Addresses a Blockchain yana nuna mana adadin mutanen da suke Mu'amala da coin ya hanyar bayyana lokaci,adadin coin da aka tura,yawan masu turawa da amsa a kullum ko sati sari ko wata wata,abun lura anan shine Idan ka duba Active Addresses na coin kaga a ƙalla an ɗauki tsawon wani lokaci ba'ayi wata Mu'amala dashi ba to hakan yana nufin fa mutane sun ɗan ɗauke hankalin su dashi ne,saika duba wasu Hanyoyin Binciken kamar TRANSACTION VOLUME na token coin.

TRANSACTION VOLUME
Transaction Volume yana nuna mana Adadin masu Mu'amala da coin ko token akan "Blockchain Explorer" siye da siyarwa turawa da amsa da kuma ganin adadin abinda aka tura ko aka amsa tare da nuna lokacin ko wanne Transaction da aka kammala,ana amfani da "TRANSACTION VOLUME"domin gane yawan masu siya da masu siyarwa dakuma fahimtar sahihancin Wallet ɗin da suke Aiwatar da Turawa da Amsar token domin Gujewa "MULTIPLE TRANSACTION" "MISALIN multiple transaction" mu goma mun haɗa kanmu mun ƙirƙiri token munyi launch abunmu mun kaishi Kasuwa sai mu dinga biyowa ta bayan fage mu dinga lallaɓowa muna siya muna siyar da abunmu,da zarar wani baƙo ya shigo ya siya sai mu hana shi siyarwa amma a zahiri duk wanda yazo ya duba Transaction zaiga ana siye ana Siyarwa,ana gane "MULTIPLE TRANSACTION" ta hanyar amfani da Wallet Address za'aga sunan Wallet duka ɗaya ne suke Transaction babu banbanci.

SUPPLY DISTRIBUTION
Supply Distribution ko ince Total Supply yana nuna mana Adadin coin gaba ɗaya da kuma adadin mutanen da suke riƙe dashi,ana amfani da Supply Distribution domin agano Haƙiƙanin masu riƙe da coin "MISALI" na ƙiƙiri token guda 10000 saina ɗauki kaso 80% na sanya a Aljihu na kaso 20% kuma na kai Kasuwa ina neman masu siye,da zarar Buyers sunzo sun fara siya darajar token ɗin zai tashi yayi Sama domin Al'ada ce ta kasuwa duk abinda ake yawan neman sa to zai yi ƙaranci idan kuma yayi ƙaranci to zai yi tsada,idan coin ɗina yayi tsada to take zan ɗauko wancan ragowar %80 ɗin na siyar da abina shikenan coin ya Yawaita dole darajar sa ta karye,wanda ya siya a ₦10 dole ne ya siyar a ₦5 ko ₦3.

TOTAL VALUE LOCKED (TVL)
Total Value Locked Yana nuna mana Adadin abinda masu Project s**a Kulle daga cikin Adadin yawa na Token ɗinsu,wannan tsarin na Total Value Locked Yana Taimakawa Sosai wurin kwantarwa da Masu Sanya Hannun Jari Hankali su sanya Kuɗin su a coin batareda fargaba ba,ana amfani da Total Valued Locked Domin ganin Adadin Token ɗin da aka kulle ko aka ƙona (Burned),domin duk Token ɗin da aka kulle to ya bar hannun masu shi ya koma ƙarƙashin Smart Contact masu shi basasa ikon siyarwa har sai Yarjejeniyar Locked ɗin da akayi ta cika.
KAƊAN DAGA CIKIN MANYAN WEBSITES DA AKE ON CHAIN ANALYSIS
glssnode.com
messari.io
cryptoquant.com
sentiment.com
duneanalytics.com
nansen.ai
intotheblock.com
breadcrumbs.app

Wallahu Ta'aala Aalamu!
Mustapha Muhammad ✍️

✨Bitcoin ✨ is up almost 10% in the last 24hrs ⏰Are you buying   today?🖱 https://bit.ly/3G2xpF3
02/04/2023

✨Bitcoin ✨ is up almost 10% in the last 24hrs ⏰

Are you buying today?
🖱 https://bit.ly/3G2xpF3

Meterverse tokens to look in 2022
29/12/2021

Meterverse tokens to look in 2022

Babban Taro akan BlockchainA yayinda muke shirye-shirye don tabbatar da cewa,  kowa ya samu daman halartar wannan babban...
15/12/2021

Babban Taro akan Blockchain

A yayinda muke shirye-shirye don tabbatar da cewa, kowa ya samu daman halartar wannan babban taro a kano, munaso mu samar da wata kafa da kowa zai amfana dashi.

Zamu kawo muku wannan taro kai tsaye daga MSAGEER Hq https://www.youtube.com/c/MsageerHQ

Yi kokari kayi subscribing don samun daman kallon wannan taro daga ko ina.

25/03/2021
Hold don't  fanic sale.
25/03/2021

Hold don't fanic sale.

How to avoid it. Don't buy crypto that is pumping. Do your own research and buy it when it is red ♥️. Don't buy the coin...
25/03/2021

How to avoid it. Don't buy crypto that is pumping. Do your own research and buy it when it is red ♥️. Don't buy the coin that is green 💚.

In case you missed it
25/03/2021

In case you missed it

5 tips for trading cryptocurrency.
25/03/2021

5 tips for trading cryptocurrency.

   - $BTCWhen in doubt, zoom outThese pullbacks happen before EVERY leg up, and has resulted in breaking a new ATH every...
25/03/2021

- $BTC

When in doubt, zoom out

These pullbacks happen before EVERY leg up, and has resulted in breaking a new ATH every time. Its natural in a bull market. Only difference now is we have institutional buy pressure

Don't panic sell your s**t frens, ATH incoming

OCTOFI PICK OF THE MONTH REPORT(Simetri Institutional Group)Why Now?OctoFi is an exciting project with exceptional promi...
17/03/2021

OCTOFI PICK OF THE MONTH REPORT
(Simetri Institutional Group)

Why Now?
OctoFi is an exciting project with exceptional promise. In the next several months, the team plans to aggressively release new features and onboard new users. The introduction of new trading functionality, along with a fiat on-ramp should help the project attract more users to its ecosystem.

The addition of an oracle aggregator can help the project build more high-level integrations and attract the attention of large DeFi communities. Additionally, interest in OctoFi should surge when the project starts to distribute revenues to OCTO holders. This has the potential to cause OCTO prices to surge while allowing early investors to earn additional returns from these distributions.

Note - This is not financial advice (DYOR)

Address

No 8 Farm Center GSM Market Tarauni Local Government Kano
Kano

Telephone

+2348039776879

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Apex Crypto Hub posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category