Najibu investment strage

Najibu investment strage Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Najibu investment strage, Kano.

Alhamdulillah alhamdulillah alhamdulillah Magana takare lokaci yayi dai dai da zamani tafiya zatayi dai dai da talaka ma...
12/05/2026

Alhamdulillah alhamdulillah alhamdulillah Magana takare lokaci yayi dai dai da zamani tafiya zatayi dai dai da talaka matashi maganin matsalolin matasan HON BALA SANI KUMO kenan zamuyi kuma zamusha ayi sbd maganar matasan akeyin masu kyakkyawar zuciya da niyar taimakawa jama,arsu kabamu koh kar,abamu indai za,agina matasa za ataimaki jama,ar wannan hine alheri Talban Tapare
Talban Tapare Najif Abdulsalam Abdulrahaman

Fatan alheri abokina da fatan nasara
12/08/2024

Fatan alheri abokina da fatan nasara

Aslm alaikum  jama,a muna sanar daku cewa idan damasu bukatar POS na moniepoint to sumana magana za,amusu register abasu...
05/04/2024

Aslm alaikum jama,a muna sanar daku cewa idan damasu bukatar POS na moniepoint to sumana magana za,amusu register abasu POS batare da yabada kudinsa ba

Sai dai indan POS tazo haninka zakamata target na 20000K dawannan dubu 20000 din ne za,abaka wata kuma idan taka talalace asake baka wani POS din

Gamasu so ko bukata sumin magana a wannan number 08168667193 NAJIF ABDULSALAM

Aduk sanda kakeso zatazo haninka a ranar zakasameta insha Allahu a duk inda kake

Masu bukata kukira wannan number 08168667193
OR
08144012018

Kawasufa
26/08/2022

Kawasufa

Suma da akai su
26/08/2022

Suma da akai su

Mata Kuma ganaku Sai kunzu
26/08/2022

Mata Kuma ganaku Sai kunzu

Munada shadode kala kala
26/08/2022

Munada shadode kala kala

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Najibu investment strage posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Najibu investment strage:

Share