Abdulrahma kabir

Abdulrahma  kabir *: بِسْــــــــــــــــــــــمِ اَللّهِ الرَّحْمنِ الرَّحِيم *

15/08/2025
Wallahi indai akai distribution $capybara ya fito a yanda suke turawa da daraja, tabbas wasu zarewa zasuyi da kudi🤣🤣🤣🤣Sa...
28/03/2024

Wallahi indai akai distribution $capybara ya fito a yanda suke turawa da daraja, tabbas wasu zarewa zasuyi da kudi🤣🤣🤣🤣

Sai dai kaji anata lissafi ba dare ba rana, kudi sunsa anci kai.

To ai shikenan domin zama mahaukacin mai kudi ga link dinsa nan. 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
https://t.me/capychonk_bot?start=5642590763⁩

Task din ba wuya kamar yadda yadda Akai addex Shima Yana under Solana Blockchain so karmuyi wasa da shi da alama shirt coin ne domin gsky SUNA Bada shi da yawa sosai

Dan Allah Kai following
Abdulrahma kaAbdulrahma kabirAbdulrahma kabir

Defi Krystal Airdrop!_________^^_________Sunyi Funding $6.6M fund raised backed by many big projects.Gaba daya cikin 2-m...
26/03/2024

Defi Krystal Airdrop!
_________^^_________
Sunyi Funding $6.6M fund raised backed by many big projects.

Gaba daya cikin 2-minutes ka gama komai, kayi participating. Dan haka ina baka shawara da kayi.

https://defi.krystal.app/points?r=4dk3Bv9J1fuf

Guide~ Wato Abubuwan Dakai Gurin Shiga:
1. Connect Metamask wallet
2. Daily check-in
3. Complete tasks
4. Answer Weekly quiz

Kanayin hakan ka gama.
Allah ubangiji yasa mudace.
Abdoulrahman kabeer

Convenient analytics and management tools for the most profitable liquidity provisioning on DEXes.

Defi Krystal Airdrop!_________^^_________Sunyi Funding $6.6M fund raised backed by many big projects.Gaba daya cikin 2-m...
26/03/2024

Defi Krystal Airdrop!
_________^^_________
Sunyi Funding $6.6M fund raised backed by many big projects.

Gaba daya cikin 2-minutes ka gama komai, kayi participating. Dan haka ina baka shawara da kayi.

https://defi.krystal.app/points?r=4dk3Bv9J1fuf

Guide~ Wato Abubuwan Dakai Gurin Shiga:
1. Connect Metamask wallet
2. Daily check-in
3. Complete tasks
4. Answer Weekly quiz

Kanayin hakan ka gama.
Allah ubangiji yasa mudace.
Abdoulrahman kabeer

Idan aka rike wuta wa Mining HOT na kamfanin NEAR, toh abinda mutane s**a samu a ICE wasa ne, in sha Allah.Ban taba yin ...
29/02/2024

Idan aka rike wuta wa Mining HOT na kamfanin NEAR, toh abinda mutane s**a samu a ICE wasa ne, in sha Allah.
Ban taba yin magana akan sa ba, saboda duk abinda ya kamata in fadawa mutane an riga an fada, sai dai wasu ta wajen mu kawai suke samun wasu bayanan.

Shi HOT mining ta Telegram ake yin sa, sai dai da kyar ake tara shi, amma idan an dage za'a yi mamaki.👇
~ Zan zo nayi bayani akan HOT bayanan da ban ga wani yayi su ba, saboda nasan da shi HOT wallet tun last year lokacin da ake Testing dinsa, lokacin da muke aiki da kamfanin NEAR Protocol.

Anyi shi akan tsarin Hot Wallet ne, kamar yadda aka sani muna differents types of wallet, manya daga ciki akwai Hot da Cold wallet, toh shi wannan akan tsarin Hot Wallet ne.

t.me/herewalletbot/app?startapp=2469757

ICE token, a lost but found property...Masu ICE basu da wani buri da ya wuce wadanda s**a Mining tokens dinsu kuma s**a ...
28/02/2024

ICE token, a lost but found property...

Masu ICE basu da wani buri da ya wuce wadanda s**a Mining tokens dinsu kuma s**a yi gaggawar rabuwa da ICE suyi danasani nan gaba.

Tabbas idan sunyi final distribution token din zai sauka kasa kuma zai dade a kwance, in dai kana so kaci riban ICE to kayi holding kawai.

Na gano wasu abubuwa da suke tafe dashi sosai. Idan sun bani nawa ICE din zan siyar da rabi zan rike rabi har ila ma sha Allahu.

ICE zai shiga wata babbar Exchange, kuma zasu bayyana partnership da wasu manyan Kamfanonin Crypto nan gaba.

Karka sake ka rabu da ICE masu yawa a yanzu. Ku rubuta mana wannan bayanin ku ajiye zamu sake dawowa kansa nan da wani lokaci, in sha Allah.

https://link.uprock.com/i/b4c0d566UpRock AI Farming....Sabon project ne wanda ya fito daga Solana team dake birnin Istan...
27/02/2024

https://link.uprock.com/i/b4c0d566

UpRock AI Farming....
Sabon project ne wanda ya fito daga Solana team dake birnin Istanbul na kasar Turkiyya, abun nufi wasu daga cikin ma'aikatan Solana dake Turkiyya s**a yi UPT, tare da total 1 Billion UPT, bani da tabbacin Solana central team suna supporting project din a yanzu, amma dai akwai yiwuwar jin wani abu me girma nan gaba akan UpRock Mining.

Mining dinsu da tokenomics dinsu yasha banban da yadda sauran crypto project suke, suna da unique AI Data structure gathering.
Yanzu ne aka fara yin sa.
Da zaran ka fara sai dai kai ka dakatar dashi, zai cigaba da aiki ne ba tare bukatar sai kaje ka sake tabawa duk bayan Awanni ba.

Idan ka makara a ICE ko AVIVE, zaka iya shiga wannan da wuri, ina kyautata zaton ya zarce waɗannan project, a yanzu ana samun 0.13 per hour.
May be nan gaba ya koma 0.01 per hour.
Ga waɗanda suke son farawa👇
https://link.uprock.com/i/b4c0d566

Address

Makarfi Road Kaduna
Kaduna
800001

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2348135216426

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdulrahma kabir posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share