Bizi Mobile

Bizi Mobile E-Payment💧Bizi E-Commerce💧Sokoto , Katsina & Jigawa State palliative💧T-Plan National Director Fatan alkair

A safiyar garin yau ne Dr Aminu Aminu Bizi , National Program Director Palliative ya kai ziyar garin kano , Ina da s**a ...
19/01/2025

A safiyar garin yau ne Dr Aminu Aminu Bizi , National Program Director Palliative ya kai ziyar garin kano , Ina da s**a kai wa wasu marayu kuma mabukata tallafin kayan abinci , da kuma jari domin fara kasuwanci.
Dr ya zagaya sassan gidan na su inda ya ga irin gurbattacen muhalin da suke rayuwa , ya hada da dakin su na kwana , bandakin su da kuma katangar gidan.
A cikin bayanin DR ne ya bayyana cewar da yaddar Allah cikin makon da zamu shiga za a fara musu katangar da zata zagaye gidan nasu , sannan a tada musu ginin dakunan nasu da s**a zube .
Allah ya kawo mana sauki a wannan kasar tamu baki daya , Amin

19/01/2025
✍️Bizi Mobile Media and Publicity

Alhmdullh a safiyar yau ne kamfanin Bizi mobile Yayi handing over na ma’ikatan (Agent IT),na kantin saukin  jihar jigawa...
16/01/2025

Alhmdullh a safiyar yau ne kamfanin Bizi mobile Yayi handing over na ma’ikatan (Agent IT),na kantin saukin jihar jigawa , wanda Dr Habibu ya jagoranci taron .
Dr habibu ya yaba da hakurin da maikatan s**a yi wajen ganin sun tsaya sun tabbatar da kafuwar kantin saukin a kanannan hukumomi 27 na jihar jigawa, ya kamu ja hankalin su kan ganin sun yi aikin su bisa gaskiya da rikon amana .
Dr ya kara yabawa kamfanin bizi mobile kan yadda ya horras da ma’aikatan kan yadda zasu gudanar da aikin .
Wannan na nufin cewa daga yau ,duk wani IT agents na kantin sauki ya koma karkashin gwamnatin jihar jigawa ,kulawa da su , samar musu da kayan aiki , albashin su na duk wata ya bar hurukim kamfanin bizi mobile.
A madadin mamallakin kamfanin bizi nake muku fatan nasara ga wannan sabuwar damar da kuka samu , ku rike gaskiya da rokon amana in sha Allahu zaku zama wasu a rayuwar ku.

16/01/2025
✍️Bizi Mobile Media and Publicity

A yau ne muka  karbi bakuncin manyan baki daga sassan kasar nan baki daya.   Alhmdullh yau mayan baki sun sami zuwa kant...
14/01/2025

A yau ne muka karbi bakuncin manyan baki daga sassan kasar nan baki daya.
Alhmdullh yau mayan baki sun sami zuwa kantin sauki na Dutse jihar jigawa domin gani da ido kan yadda kamfanin bizi mobile ya samar da hada hadar kudi ta hanyar kimiya , da kuma saukakawa alummar jihar jigawa wajen cinikayya .
Bakin sun hada da commissioners daga jihohi da dama, masu ruwa da tsaki, bisa jagorancin kwamishanan ayyukan na mussamman na jihar jigawa .
Allah ya albarkaci jihar mu da kasa baki daya

Celebration in Gumel TownThis morning, the Bojojo Association organized a celebration to honor Dr. Aminu Aminu Bizi in G...
04/01/2025

Celebration in Gumel Town

This morning, the Bojojo Association organized a celebration to honor Dr. Aminu Aminu Bizi in Gumel Town.

The recognition stems from his recent appointment as the National Program Director of Palliatives, a position granted to him by His Excellency, President Bola Ahmad Tinubu.

The event was attended by prominent figures from various sectors, including representatives of His Royal Highness, the Emir of Gumel; the special advisor on agriculture; the leader of Izala scholars in Gumel; the chairman of the Fulani Youth Association (Bandarako Fulbe); the president of the Bojojo Association; the palliative coordinator of Jos; and the ALGON coordinator of Jigawa State, Etc.

May Allah bless this new opportunity Dr. Aminu Aminu Bizi, and may He continue to bless our country and our state as a whole.

04/01/2025

Congratulations Dr Aminu Aminu Bizi National Program Director

BIZI MOBILE TODAY Alhmdullh a safiyar yau kamfanin Bizi mobile ya fara gudanar da taron horraswa ta yan fulani tare da k...
17/12/2024

BIZI MOBILE TODAY

Alhmdullh a safiyar yau kamfanin Bizi mobile ya fara gudanar da taron horraswa ta yan fulani tare da kungiyar Bandirako Fulbe a dakin taron da ke MDI ta jihar Jigawa a babban birnin Dutse .
Me girman Gwamanan jihar Jigawa His Excellency Malam Umar Namadi ne ya jagoranci bude taron , tare da mukarraban sa wanda ya hada da , sakataran gwamnati , kwamishinan aiyuka na musamman da de sauran su.
Taron ya kunshi abubuwa da dama , inda aka zakulo matsan yan fulani maza , da mata su 350 daga sassan jihar jigawa domin a horas da su kan yadda zasu na yima mutane ragistar BVN ,NIN da kuma harkar POS, taron za a gudanar da shi na tsahon kwana uku ,domin ganin kowa ya koyi abin da ya zo koya .
Me girma Gwamna ya yaba da irin gudunmawar da kamfanin Bizi da mamallakin kamfanin suke bayarwa wajen samar wa matasa abin yi batare da aikin gwamnati ba .
Kungiyar da ke kula da hada-hadar kudi na tafi da gidan ka ta karrama gwamnan jihar jigawa a matsayin Gwama daya tilo a Africa da yake bada gudunmawa kan tafikar da hada-hadar kudi me tafi da gidan ka ,ta hanyar samar da kantin sauki a kanannan hukumomi 27 da ke jihar jigawan.

Allah ya albarkaci jihar mu ta jigawa da kasar mu baki daya .

✍️BIZI MOBILE MEDIA AND PUBLICITY
17/12/2024

Address

AA RICE MOTORS , G9

Telephone

+2347063712114

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bizi Mobile posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Bizi Mobile:

  • Want your business to be the top-listed Finance Company?

Share