Denawatrick Business Advertisement Centre

Denawatrick Business Advertisement Centre Denawatrick is the Best Business advertisement page and site. for more information: please contact us: [email protected]

Denawatrick: Has always believed that its growth comes from the combined strengths of advanced Business advertisement technology and superior customer service. We manage our growth by staying agile and responsive in our core businesses while making strategic investments in the future--listening to our customers and delivering what they need.

13/05/2017

MAKAMA BABBA KAI ZAMU ZABA A SHEKARA TA DUBU BIYU DA BAKWAI IN ALLAH YA YARDA KUMA YA KAIMU AMMA A ZABAN MAJALISA DAN ALLAH KARKA CE MANA MUYI SAK DOMIN MUNA DA DAN MU WANDA YA CANCANTA KUMA YA DACE DA KUJERAR WATO ALHAJI NASIRU NAKANE
WANDA MUKE MASA LAKABI DA AKORI SALEH ALHAJI NASIRU NAKAKE MURUCIN KAN DUTSE BAKA FITOBA SAIDA KA SHIRYA, hayaki fidda na kogo, Alh Nasiru daji kake ba'ama kyaure, kyauta gadon Alheri, Alhaji Nasiru Nakane Mai halin kirki Mutumta mutane, Tausayawa al'umma Taimaka wa samari, samar musu da aikinyi Kai mai karatu inna tsaya in zaiyana maka halinsa sai mun kwana anan dan haka Muka amince dayazo ya wakilcemu shekara ta dubu biyu da 2019

Ana diban ma'aikata a bauchi wadanda dasuyi biometric verification wa yan fansho  in kasan kana da computer skill saika ...
09/11/2016

Ana diban ma'aikata a bauchi wadanda dasuyi biometric verification wa yan fansho in kasan kana da computer skill saika cika ka ziyarci wannan site din www.media24.gq daka ga wani talle wanda ya fara da VIP sai kayi click akansa sai cika kajira sako ta email naka.
www.media24.gq

Do u want to send bulk and customized Messages for your Weddings?; Notification for School Meetings?; Workshops, Seminar...
19/09/2016

Do u want to send bulk and customized Messages for your Weddings?; Notification for School Meetings?; Workshops, Seminars and Conferences?; etc,
We can do that for you in a jiffy wherever you are. All you have to do is contact me through mail or phone calling with:
Email: denawatrick .com
Phone: 09031777225
Engr ABDULLAHI MUHAMMAD SAGIR HUNTER Bauchi

www.facebook.com/denawatrick

Gmail is email that's intuitive, efficient, and useful. 15 GB of storage, less spam, and mobile access.

27/07/2016

Assalam Jama,a mu lura dan Allah da masu tura wa mutane
wai MTN ta rikeche Wai ka tura kudi kasamu Abaka ninkinsu
sau uku to karya sukeyi dan haka a kiyaye, tura wani kudi in
kuma ka tura to ka turawa Musu katin wayane. A banza dan
haka muna jawo hankulanku ku lura kuma ku kiyaye wanda
yace dai baka kyautar riga to kaduba ta wuyansa.
Nagode
Ga yadda Number take 009 234 08035917604 So kunga inkun
hadasu waje daya zai baki 0092348035917604 kana kiran
mutum bazai tafiba sabo yasa wayarsa a harassment Call sai
dai test , To anan kana tura test wayarsa zai tafi sai ya
loader kati ya barka da Fanko Allah ya kiyaye!!!.

27/07/2016

May the blessings of Allah
fill your life with happiness
and open all the doors of
success now and always.
" Happy Weekend

09/07/2016

SMS delivery curfew on MTN Nigeria
Dear Customers,
Due to MTN Nigeria regulations, we regret to
announce that SMS sent to MTN numbers after 7
PM will be delivered the following day from 7 AM.
This development does not apply to other
networks, only MTN Nigeria. It has taken effect
since on the 20th of May 2016, and has been
indicated at the Right top of denawatricksms4u of the
website.
You can be assured that your messages between 7
AM and 7 PM will be submitted almost
immediately.
We welcome any enquiries concerning this
development, you can reach us via our support
line on 2349031777225; or mail to
[email protected]
Thank you for choosing denawatricksms4u

04/07/2016

May the blessings of Allah
fill your life with happiness
and open all the doors of
success now and always.
" Eid Mubarik

04/07/2016

Happy Sallah Domin sayan naman miya Mutane Darazo da kiwaye Musamman naman Miyan Sallah 30/30 special suya spot Darazo Dake Gombe road yana
sanarmuku da cewa gobe duk wani mai bukatar naman
jajibiri akwai wani rikekken bujimi daza ayanka gobe
Litinin,namadai kowani irri akwai, akwai tsoka zallah,akwai
kayanciki, akwai tsire, akwai balangu, akwai kuma naman
miya Don masubukata zasu iya tuntubarmu ta wannan layi
kamar haka 07068703048/08071351035 Allah bada ikon
saya amin summa amin. Sanarwa Daga manager Alh Yunusa Shehu 30-30

Address

SORO BAUCHI
Bauchi
232323

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Denawatrick Business Advertisement Centre posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Denawatrick Business Advertisement Centre:

Share