NURA M.Y Communication investment

NURA M.Y Communication investment MLM khamis family

12/06/2023

Duk wanda aikinsa idan ya keɓe da mabiyansa shine zagin wasu Malamai da ɓatasu ba Malami bane, mai hassada ne.

Duk wanda aikinsa idan ya keɓe da mabiyansa shine zuga kansa da nuna girmansa ba Malami bane, mayaudari ne.

Duk wanda yake amfani da kujerar gadon Annabta wajen zagi da sakin baki akan wasu Malamai ba Malami bane, ɗan tasha ne.

12/06/2023

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya bai wa 'yan Najeriya haƙuri kan wahalhalun da janye tallafin man fetur ya haifar a ƙasar.

New arive✅👇👇👇
21/05/2023

New arive✅👇👇👇

Address

Bakori

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when NURA M.Y Communication investment posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to NURA M.Y Communication investment:

Share