15/05/2022
اَلسَلامُ عَلَيْكُم وَرَحْمَةُ اَللهِ وَبَرَكاتُهُ
BARKANKU DA WARHAKA.
Jama'a da fatan kowwa yana cikin koshin lapia... Nidai Ina mai yi mana Addu'a Akoda yaushe. Akan Allah yasa mugama da duniya lapia.
Kuma Allah yataimakemu yabamu nasara Akan komai da muke kokarin sakawa Agaba. Kuma muke kokarin Aikata mai Amfani da mahimmanci.
Allah yasa mufi karfin zuciyarmu baki daya. BISSALAM ma, assalam