02/02/2024
Alter Protocol Airdrop/Mining
๐ Sabuwar wallet ce, kuma already sun kiri-kiri token dinsu $ATPO, wanda yake da total supply 100M.
Yanda Ake Rijistarsa
1๏ธโฃ Ku bude wannan link dake kasa ๐๐๐
https://alterprotocol.com/earlyaccess/MGsif2O2
Referral code: MGsif2O2
2๏ธโฃ Idan kun bude, ku taba inda aka rubuta GET THE APP. Zai mayar daku playstore, kuyi installing application dinsu, sannan ku budeshi.
3๏ธโฃ Bayan kun bude app dinsu, ku taba CREATE WALLET. Ku rubuta tareda adana recovery phrase dinku saboda gaba.
4๏ธโฃ Bayan kun kammala bude wallet, zaku taba AIRDROP a menu (kamar yanda yake ajikin hoton dake kasa). Idan ya bude ku shiga GET STARTED.
5๏ธโฃ Zaku chike dukkan abubuwan da suke bukata, a wajen referral code kusa wannan code din dake kasa ๐๐๐
MGsif2O2
6๏ธโฃ Shikenan, zakuga wajen mining a gefe daga kasa, saiku fara mining babu kakkautawa.
Wannan legit ne, lallai ayi kokari a farashi. In Sha Allah zamu samu alkhairi dashi.