Maryam Labarina

Maryam Labarina Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Maryam Labarina, Investment Management Company, Kagarko.

😆😆 ke Yar,uwa
30/05/2026

😆😆 ke Yar,uwa

Kada kabari maganganu mutane ya cutar dakai kaidai ka tsaya ka tabbatar baka da mastala da ubangiji 💫👌
30/05/2026

Kada kabari maganganu mutane ya cutar dakai kaidai ka tsaya ka tabbatar baka da mastala da ubangiji 💫👌

30/05/2026
GWAMNONI SUN FARA SHIRIN MAYARDA MAFI KARANCIN ALBASHI ZUWA NAIRA 100,000.Kungiyar Gwamnonin Nijeriya, wato Nigerian Gov...
30/05/2026

GWAMNONI SUN FARA SHIRIN MAYARDA MAFI KARANCIN ALBASHI ZUWA NAIRA 100,000.

Kungiyar Gwamnonin Nijeriya, wato Nigerian Governors Forum NGF ƙarƙashin shugaban kungiyar gwamnan jihar Kwara AbdulRahman AbdulRazaq, ta bayyana cewa yanzun haka sun fara shiri don mayar da mafi ƙarancin albashi zuwa Naira dubu ɗari, sakamakon matsin tattalin arzikin da ake ciki, albashi ba ya wadatar ma'aikata

Me Za Ku Ce?

Maryam Labarina

Jaridar Emirate, Muryar Al'umma.

let's us used this Evening to promote our Brothers and sisters Account let's go back to backMaryam Labarina
29/05/2026

let's us used this Evening to promote our Brothers and sisters Account
let's go back to back

Maryam Labarina

Innalillahi WA inna ilaihi Raji un matasan Kano Mai ke damun kuneMaryam Labarina
29/05/2026

Innalillahi WA inna ilaihi Raji un matasan Kano Mai ke damun kune

Maryam Labarina

29/05/2026

Yan kwangilar BIAFRA Wakilin Matasa ka sani muna da hoton ka kuma wlh zamu wallafa shi kowa sai ya gama sanin kai waye a Nigeria.

wannan itache aki darmu
29/05/2026

wannan itache aki darmu

‎Na Fi Ƙaunar Shugaban Nijar Akan Tinubu – Ra'ayin Jarumi Sadiq Sani Sadiq

‎Fitaccen ɗan wasan Kannywood, Sadiq Sani Sadiq, ya bayyana cewa ya fi ƙaunar shugaban ƙasar Niger, Abdourahamane Tchiani, fiye da shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu.

‎A cewarsa, Tchiani na nuna kishin talakawansa, ƙasarsa da kuma nahiyar Afirka baki ɗaya.
TĀLLĀ: Dama ce ta musamman ga masu sha'awar fara kasuwancin data, ko sanya wa kan su, ku Sauke Application na KSBDATA daga ‘Playstore’ zuwa kan wayoyin ku yanzu ku mori Data da kati ‘Airtime’ mafi arha. 👇👇

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.ksbdata.app

Ku tuntuɓe mu ta WhatsApp 👇👇

https://wa.me/2349018986971

jumaat Mubarak to my brothers and sistersMaryam Labarina
29/05/2026

jumaat Mubarak to my brothers and sisters

Maryam Labarina

Address

Kagarko
HHHHHHH

Telephone

+2349168835829

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Maryam Labarina posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share